Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Adam A Zango Yayi Shagalin Bikin Shekara 3 Shi Da Matarsa Safiyya Tare Da 'Yayansa

Adam A Zango Yayi Shagalin Bikin Shekara 3  Shi Da Matarsa  Safiyya Tare Da 'Yayansa An daura auren Adam A Zango da Safeeya Umar Ada...

Adam A Zango Yayi Shagalin Bikin Shekara 3  Shi Da Matarsa  Safiyya Tare Da 'Yayansa

An daura auren Adam A Zango da Safeeya Umar

Adam A Zango ne dai a ranar 25 ga watan Aprilun shekara ta 2019 a garin birnin kebbi auren da ya zo da wani abin mamaki a masana'antar. kasancewar duk Da Shahara irin ta Adam A Zango auren ya samu karancin mahalattadaga abokan sana'ar sa hatta mutanen gari ma daí ba irin cikar kwarinnan aka yi ba masakar tsinke ba Wannan ko ya faru ne sakamakon bagarar da mutane da Adam A Zango  jarumin yayi domin kuwa bayan jarumin ya wallafa katin gayyatar daurin auren sai daga bisani saii ya bayyana dage daurin auren zauwa wanna lokaci wanian yasa masoya sa da wayanda suka ci burin zuwa auren suka yi kasa a guiwa Sai dai kwatsam sai ganin hotunan Adam A Zango akayi da wasu kalilan daga yaran sa da abokan sa wanda a wurin daurin auren suna murnar an daura kamar yadda wasu ke fada mota biyu ne kawai suka ke daurin auren daga motap wakilan ango sai tan Angon da abokan sa ka kuma daura aka yi yan hotuna da amarvar aka dawo

Adam A Zango Yayi Shagalin Bikin Shekara 3

Adam A Zango Yayi Shagalin Biki



Adam A Zango Yayi Shagalin Bikin Shekara uku 3


                     

 

Ads h