Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Yasir Yayan Ummi Rahab Yakaryata Maganar Kai Lefen Lilin Baba

  Yasir Yayan Ummi Rahab Yakaryata Maganar Kai Lefen Lilin Baba Yasir Yayan Ummi Rahab Yakaryata Maganar Kai Lefen Lilin Bab a Wani vide...

 

Yasir Yayan Ummi Rahab Yakaryata Maganar Kai Lefen Lilin Baba

Yasir Yayan Ummi Rahab Yakaryata Maganar Kai Lefen Lilin Baba Wani video da ake yadawa musamman a dandalin  tiktok na wasu akwatina gami da da hoton Ummi Rahab ba a cewar masu yada videon akwatunan lefen Ummi Rahab ne da lilin baba ya kawo sun dauki hankulanS ai dai daga bisani ganin labarin na kara karades hafukan sada zúmunta yayan Ummi Rahab din

Yasir Ahmad ya fito ya karyata batun cewaa kwatunan lefen na Ummi Rahab ne Wannan ya biyo bayan kai sadakin auren ummin da masoyin ta mawaki lilin baba yayi a satinnan kuma

aka sanya ranar Auren su wanda masu hada labaran karya suka samo videon akwatin lefen wata amryar suke yadawa da sunan akwatunan lefen ummi Rahab din new wannan ya biyo bayan kai sadakin auren ummin dam Masoyin ta mawaki lilin baba yayi a satinnan kuma aka sanya ranar Auren su wanda masu hada labaran karya suka samo videon akwatin lefen wata amryar suke yadawa da sunan akwatunan lefen ummi Rahab din ne

Kawo iyanzu dai ba'a bayyana kwanaki da ranar da aka sa na bikin ba sai dai ana cewa ba da jimawa ba walaalla sai yayi daf jukunna 'a ji duba da yadda Soyyar tasu da neman auren ké ta cin karo da masun Neman kawo tarnaki

Ayayin da Lilin baba ke shirin wuff da ummi rahab kuma jarumi Adam A Zango ke murnar cika shekaru uku da auren sa da amaryar sa Safeeya Umar chalawa inda sukayi zankada zankadan hotuna shi da amaryar tasa tareda yayan sa mata Murjanatu da Diana gami da wallafawa a shafukan sada zumunta

Maganar Kai Lefen Ummi Rahab  Da Lilin Baba


Ads h