Bidiyo: Jaruma Teema Makamashi tana shirin Tayi Wuf da Sheik Mallan Abdallahi Gadon Kaya. Jarumar Fina Finan Kannywood Wato Teema Makamas...
Bidiyo: Jaruma Teema Makamashi tana shirin Tayi Wuf da Sheik Mallan Abdallahi Gadon Kaya.
Jarumar Fina Finan Kannywood Wato Teema Makamashi tayi alwashin cewa tana gaf daf da yin Wuf da babban malamin Izala Sheik Abdallahi Usman Gadon Kaya.
Dama dai Malam Abdallahi, malami ne Na Addini WNda Yake Da Farin Jini Koda A Cikin Yan Uwansa Malamai Ne Balle Ma A Cikin Alummah mai farin jini musamman a gun mata, kasancewar yana yawan gabatar da karatuttuka da suka shafi al’amuran matan. AYau Da Kullum Ya Saka Ya Ke Fuskan Tar Irin Wannam Abubuwa Dake Faruwa
Sai dai wannan aure Na Wuff da Teema Makamashi take nema abu ne mai kamar wuya Wato Dai Abune Ace DUko Dala Da Gammo, duba da yanda yake malami, ita kuma tana jarumar fina-finai. Amma kuma idan Allah Yaso babu wanda zai iya hanawa.
Ga cikakken labarin nan Da Sauran Labaran A Kasa
No comments