SABUWAR WAKAR YAR BAIWA BAKORI TV Tab Kofah Kome Zamu Ce Da Irin Wannan Sabon Salo Kuma An San Dai Tasha Bakori Tv Da Dira Film Din Izza...
SABUWAR WAKAR YAR BAIWA BAKORI TV
Tab Kofah Kome Zamu Ce Da Irin Wannan Sabon Salo Kuma An San Dai Tasha Bakori Tv Da Dira Film Din Izzar So Wanda Da Yawan Musulmai maza Da Mata Yara Da Manya Kai Harma Da Malamai Sai Gashi Mumga Tasha Fake Ikirarin Koyat Da Addimi Da Koyin Kyakkyawan Ayyula Ta Buge Da Saka Wakokin Raye Raye Da Wake Ne Da Girgije Girgije Kar Mai Ma Da Mata Acikin WKokin Inda Ake Soyyaya A Wakokin To Kuma Meneme Hakan Yadai Kamata Mu San Neman Kudi Baa Fakewa Da Addini Kuma Ya kamata A Tsaya Wzje Daya Banda Yau Darar Masu Kallo Domin Kuma Gadhi Na Masu Kaloom Tasha Sun Doma Raddi Suna Nona Rashin Goyon Bayam Wadannnan WKokin Da Ake sawa Ammma Bari Da Mu Sako Muku Wakar Kuji Juma Muji Memene Raayin Ku
PLAY
