Video Jan Kunne Official Video ft Maryam Gombe (Mero) Sabuwar Wakar Martani Ga Safarau Kwana Chasain ita ko maryam Gombe waka tayi da ...
Video Jan Kunne Official Video ft Maryam Gombe (Mero) Sabuwar Wakar Martani Ga Safarau Kwana Chasain
ita ko maryam Gombe waka tayi da salon safara'un amma inda take nuna inda take mata shagube kan abin da ya faru da safara'un a masana'antar na batun video da tayitana bayyana sana'ar su ta mutunci ce sun kori yan waliala wasu kuma sun gudu da kafar su
Wannan Wakar Da Alama Zata Samu Karbuwa Kuma Tayi Wayo Taje Inda Akeso Taje Domin Kuma Har Video Akayi Ai Kaga An Dau Abun Da Muhimmanci Da Akama Dai Ana So Cimma Wani Abu Ne Da Fatan Safau Sako Zai zo Gareki Ki Daina Abunda Kikeyi Domin Ko ni Mai Rubutu Ban Goyi Bayan abunda Kikayi Ba
