ELON MUSK YAYI WATA MAGAMA DA TA BA MUTANE MAMAKI Shaharren me kudin duniya wanda a yanzu haka yake a matsayin na daya a masu kudin du...
ELON MUSK YAYI WATA MAGAMA DA TA BA MUTANE MAMAKI
Shaharren me kudin duniya wanda a yanzu haka yake a matsayin na daya a masu kudin duniya elon musk wanda aka yi kiyasin ya mallaki zunzurutun kudi da kadara da suka kai kimanin dalar amurkaa biliyan dari biyu da seba'in da shida ya bayyana ya gwammace ya shiga vutar jalannama duk da tarin dukiyar nan tashi akan ya yi imani da Allah wannan ya biyó bayan wata wallafa da yayi a shafin sa na twitter da yake cewa idan wani dalili yasa kwatsama nayi mutuwar ban mamaki kusani naji, dadin sanin ku inda
X
Wannan batu ya dauki hankulá matuka a dandalin na twitter da ma sauran shafukan sada zumunta inda sai da wannan ya faru ake sanin cewa shi wannan kasurgumin mekudi ashe kasurgumin dan burguzu ne ma'ana marasa addini wato Ethist wayanda suka yi imani kawai da ad'ada ma ana komai yana tafiyane bisa Al'adar sa da dan2 yake tun fil'azal ma'ana ba Wani mahalicci ba iahira ba wuta
su wayannan masu wannan imani bama su yadda da muslun ci balle kiristanci balle kuma masu bautor wapiabun daban kawai suna rayuwane haka kawai šal neman kudin da
sana'ar Su kawai suka sa gaba
No comments