Hadiza Gabon Ta Koka Akan Yadda Ake Gudanar Da Social Media A Nigeria Yanzu Yanzu Hadiza Gabon Jarumar Wasan Film Na Wasan Hausa Ta koka...
Hadiza Gabon Ta Koka Akan Yadda Ake Gudanar Da Social Media A Nigeria
Yanzu Yanzu Hadiza Gabon Jarumar Wasan Film Na Wasan Hausa Ta koka Akan Yadda jarumai Da Masu Dakaka Suke Yafiyar Da Rayuwarsu A Social media Inda Take cewa RAYUWA SOCIAL MEDIA AKWAI WAHALA
Ganin yadda Yadd take Jarumai Suke Dukar Kansu Da Kuma yadda Rayuwar Su Take kasancewa Wata irin Rayuwa Na dole Sai Mutum Yayi Taka Tsan Tsan Akan Yadda Zaka bayyana Raayin ka Sboda Shi wanda yayi Suna Ko Ya Daulaka magan kadan Yayi Si kaji Gari Ya Dauka Anata yamadidi Da Mutum Dole Sai Ya Sawa Bakin Sa Lin Zami
Inda Akan Wannan Magana Da Tayi Ta Samu Comment Na Tashin Hankali
DAFATAN XAKU BIYO MU DOMIN JIN WASU LABARAN
No comments