Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Hannatu Bashir Ta Zage Naxiru Sarkin Waka Daga Sana Har Kasa

  Hannatu Bashir Ta Zage Naziru Sarkin Waka Daga Sama Har Kasa Fitacciyar jaruma kuma furodusa a masana antar Kannywood, Hajiya Hannatu ...

 

Hannatu Bashir Ta Zage Naziru Sarkin Waka Daga Sama Har Kasa

Fitacciyar jaruma kuma furodusa a masana antar Kannywood, Hajiya Hannatu Bashir (wadda aka fi sani da Hanan), ta kalubalanci mawaki Kannywood, Naziru M. Ahmad (Sarkin Waka) da ma duk wasu mutane ire-iren sa da su ke sukar 'yan fimn a kan rashin kamun kai ko rashin asali, ta cewa mafi yawan masu yin wannan maganar wasu 'yan fim din ma sun fi su asali.

Jarumar ta kuma bayyana dalilin ta na rashin damuwa da sukar da ake yi masu, a cikin tattaunawar musamnan da ta yi mujallar Fim a

Kano. Ga yadda hirar ta kasance: Daga masana'antar Kannywood din jarumai mata biyu ayau suka wayi gari da baki har kunne kasancewar dukkan su an gwangwaje su da kyautar motoci wato Surayya Aminu wato Rayya kwana chasain da aka finsani da Rayya da kuma yar kamfanin Adam A Zango Zainab ÅŸalis Muhd da aka fi sani da Zee Zango

HANAN: To, idan ka dauko maganar yan ciki, su Kuma wannan su na yin shi ne don son zuciyar su. Sannan kuma abin da na ke so kullum na rika gaya wa yan ciki shi ne sanaar fim dai sanaar ka ce, in ka zagi fim kan ka ka zaga, idan sunan ka dan fim sunan ka dan fim, sunan yaran ka 'ya' yan yan fim, ba ka isa ka canza wannan sunan a matsayin dan fim

Ba, ba ka isa ka canza sunan ya'yan ka a matsayin yaran dan fim ba.

lo, Idan ka dauko maganar Naziru, kullum ina tada, idan ba zai fadi alkhairin Kannywwod ba kamata ya yi yai shiru. Kusan abubuwa da yawa da ya ke fada ba haka ba ne. Ya na janyo hankalin mutane su ci gaba da zagin Kannywood, ya na bata darajar sana ar

da mutuncin ta. Amma ya kasa ganewa sunan shi mawaki, sunan yaran shi yaran mawaki, ko ya mutu gobe sunan yayan shi yaran mawaki. Idan ya na tunanin yanzu a matsayi na na mace, idan ya yi wani

surutun yan gari za Su zage ni, wasu ma za su yi tunanin yadda ya ke magana a kan matan yan fim ya za a yi mu aure su, ya na da yara mata. Sunan yaran sa dai yaran mawaki. Idan ya na tunanin ya bata alakar rayuwar wata mace a fim, to ya taba har da

ya yan sa. 1o duk idan mu na tunanin irin wannan abubuwa, to akwai abubuwa da yawa wanda za mu

Bayanin Hannatu Bashir Cikin Video



Ads h