Yadda Barayin Waya Suke Satar Numfashi Su Saci Waya A Hannunka A Kano A Halin Yanzu Yadda Ake Wahalar Kudi A Wannan Zamani Namu Na Wan...
Yadda Barayin Waya Suke Satar Numfashi Su Saci Waya A Hannunka A Kano
A Halin Yanzu Yadda Ake Wahalar Kudi A Wannan Zamani Namu Na Wannan Lokaci Saboda Shuwagababanni Da Muka Samu Na Ko Inkula Wadda Basa Kishin Mu Balle Su Gyara Tallalin Arziki A Wannan likavi Barayin Waya Sunyi Yawa Sosai Musamman Ma A Kano Nigeria Inda Zakaga Sunfi Zama A Jinction Junction Inda Ake Tsayar Da Mota Sai Suzi Da Makaki Suce Maka Ka Basu Wata Ko Su Soke Ka Kai Kuma Si Ka BSu Saboda Babu Yadda Zakayi
Kamar Haka
Yadda Ake Satar Waya
