Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Jaruman Kannywood sun fara martani ya Safarau kwana chasain /Rayya ma ta tsunduma harkar waka

  Jaruman Kannywood sun fara martani ya Safarau kwana chasain /Rayya ma ta tsunduma harkar waka Batun satara u da ta par narkar tum ta k...

 


Jaruman Kannywood sun fara martani ya Safarau kwana chasain /Rayya ma ta tsunduma
harkar waka

Batun satara u da ta par narkar tum ta koma waka gami da yiwa yan film din shagube cewa tabar hark


Safarau kwana chasain,Rayya Safarau kwana chasai

Dafari darakta aminsbono nS NAYÍ Wani video ina ya juya wakar tata ya mayar mata da cewa ita ce yar wahala

A jiya kuma jaruma umma shehu ita ma ta zauna tayi mata nata martanin inda take bayyana ita ce babbar yar wahala kma film y mata komai in ta isa ta cire sunan safara'u a sunan ta tunda film ne ya bata

ita ko maryam Gombe waka tayi da salon safara'un amma inda take nuna inda take mata shagube kan abin da ya faru da safara'un a masana'antar na batun video da tayitana bayyana sana'ar su ta mutunci ce sun kori yan waliala wasu kuma sun gudu da kafar su

Wani abin lura shine matan Kannywood da ke tsunduma harkar wakar gambara kusan dukkanin su daga Arewa 24 suke kuma cikin shirin kwana chasa'in, dukda dai biyu daga ciki dama suna wakar kafin shigar su harkar ta finafinai wato Princess mufeeda Sabuwar Salma da kuma lil teema wato Yasmin a shirin kwana chasa'in_


Ayanzu haka bayan Safarau Rayya ma tace baza'a barta a baya ba inda ta tsunduma harkar wakar gamabar inda tayi bazata sai ganin videon wakar akavi har ta dauka ga kadan daga ciki

                      

 

Ads h