Kalli Yadda Akayiwa Rabiu Musa Kwankwaso A Lagos YANZU-YANZU: ÆŠan takarar shugaban Æ™asa a Æ™arÆ™ashin jam’iyyar NNPP Sanata Rabiu Musa Kw...
Kalli Yadda Akayiwa Rabiu Musa Kwankwaso A Lagos
YANZU-YANZU: ÆŠan takarar shugaban Æ™asa a Æ™arÆ™ashin jam’iyyar NNPP Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya kai ziyara kasuwar Alaba Rago da ke Jihar Lagos don sasanta Æ´an kasuwar da gwamnatin jihar a yunkurinta na tashin kasuwar gaba É—aya. inda Sanata Rabiu Musa Kwankwaso baiyi wata wata ba ya sasanta maganar tsakaninsu da gwamnati inda ake ganin cewa gaskiya Sanata Rabiu Musa Kwankwaso shi ne kadai zai iya gyara kasar mu nigeria
Mafiya yawan masu gudanar da kasuwanci a kasuwar Æ´an arewacin Nigeria ne.
Jagoran jam'iyyar NNPP na kasa, kuma tsohon Gwamnan Kano Engr Dr Rabiu Musa Kwankwaso ya kai ziyara kasuwar Alaba Rago dake jihar Lagos.
Hakan ya biyo bayan koken da ƴan kasuwar suka yi kan basu wa'adin mako biyu su tashi kasuwar. Rabiu Musa Kwankwaso yayi alƙawarin shiga tsakani domin samun masalaha. Hotuna daga Hon Saifullahi Hassan Mai taimakawa Rabiu Musa Kwankwaso kan kafafen sada zumunta.

