Kaluinnalillahi Kalli Yadda Budurwar Take Lalata Da Wannan Karamin Saurayin a Tik tok Subhanallahi Gadkiya Abunda Matasa Da Matan Aure...
Kaluinnalillahi Kalli Yadda Budurwar Take Lalata Da Wannan Karamin Saurayin a Tik tok
Subhanallahi Gadkiya Abunda Matasa Da Matan Aure Sukeyi Wallahi Gaskiya Bai Dace Ba A Yanzu Matasa Me Ke Damun Sune Sai Kaji Mata Suna Wasu Irin Kalaman Da Basu Kamata Ba Yanzu Kaji Kalaman Wato Yar Tik Tok
Inasan saurayina Kuma Babu abunda bazan iyayimasa Saba ko agaban mutane ko ba agaban mutane ba koda Rana koda daddare ko akasin hakan.
Ko adaki ko awaje zan iyamasa duk abunda yakeso indai hakan zaisashi farin ciki domin dama ni abunda zaisashi farincikinta nakeso Kuma Killin ashirye nake da yatanbayeni abunda zan iya farantamasa rai
Domin Babu Wanda nakeso samadashi idan akaciri ahalina wannan dalilin yasa Killin burina na kyautata Masa ka’in da na’in .
Indai bazakukasan cemasu kyautatawa junanku ba to akwai saura a kanku a soyayya haryanzu Baku waye ba.
Yakamata Mu Hankalta Akan Irin Wannan Abubuwan Da Akeyi domin Wallahi Na Inda Zasu Kai Ka Sai Wuta Jamaa A Kiyaye
