Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Rungumar Da Akayiwa Mansura Isah Yaja Cece Ku Ce

  Rungumar Da Akayiwa Mansura Isah Yaja Cece Ku Ce Wani Hoto A Yanzu Da Yake Yawo Da Aka Rungume Tsohuwar  Jarumar Fina Ginan Hausa Wato...

 

Rungumar Da Akayiwa Mansura Isah Yaja Cece Ku Ce

Wani Hoto A Yanzu Da Yake Yawo Da Aka Rungume Tsohuwar  Jarumar Fina Ginan Hausa Wato Masura Isa Matar Sani Danja. Yajawo Cece Ku Ce A Shafukan Sada Zumunta. A Wannan Lokacin Inda Aketa Surutu Akan Hoton Da Abinda Yake Faruwa A Cikin Hoton  Hoton Dai Ta Daukeshi Tare Da Kaninta Ne, Sai Dai Wasu Da Dama Suna Alaqanta Wannan Hoton Da Rashin Dacewa. Koma Ya Dace Bai Kamata Ta Nunawa Duniya Shi Ba.
Mansura Isah

Mansuran Isa. A Yanzu Kusan Shekaru Biyu Kenan Yanzun Da Rabuwarta Da Mijinta Kuma Uban ‘Ya ‘yanta, Wato Jarumi Sani Danja, Inda Har Yanzun Babu Wani Labari Na Komawarta Dakin Mijinta Sannan Kuma Mansuran Ta Shaidawa Duniya Cewa Duk Da Cewa Basu Tare Da Sani Danja.. Har Gobe Babu Wanda Ya Isah Ya Rabasu.Dashi Domin Kuma Ahine Uban Yaran Ta Akoda Yaushe Domin Ina Kwaunar Sa Sosai Da Sosai Kawai Dai Kaddara Ce Idan Tazo Babu Yadda Zakayi
                        

 

Ads h