Rayya Kwana Chasa'in Ta Raira Waka Akan Kisan Deborah Samuel Akan Bubuwan Dake Faruwa A Nigeria Na Batanci Da Debiorah Tayi Wa Maa...
Rayya Kwana Chasa'in Ta Raira Waka Akan Kisan Deborah Samuel
Akan Bubuwan Dake Faruwa A Nigeria Na Batanci Da Debiorah Tayi Wa Maaiki Inda Ake Ta Samu Cece Kuce A Cikin Alumma Inda Wasu Suke Ganin Daukar Dokan Da Matasan Da Suka Kashe Deborah Sukayi Inda Wasu Suke Ganin Baa Kyau Taba wadu Suke Ganin Anyi Dai Dai Ana Jarumar Nan Ta Cikin Shirin Kwana Chasain Wato Rayya Aminu Tayi Waka Akan Kusan Deborah Inda Take nuna Gadjiyar Magana
Ita ko takwarar ta Rayya bayan yakar ta ta fari da ta danyiwa jama'a taba kalashe ta sake sakin wata akan abinnan dake faruwa na taba martabar Annabi
