Tijjani Asase Ya Nemi Manyan Kannywood Su Zauna Da Safara'u A yayin da jarumai da yan film dama sauran jama'a ke tofin alatsin...
Tijjani Asase Ya Nemi Manyan Kannywood Su Zauna Da Safara'u
A yayin da jarumai da yan film dama sauran jama'a
ke tofin alatsine da raddi ga Safeeya Yuseef wacce aka fi sani da Safara'u Shiko jarumi Tijjani Asase yayi wani nazari game da yarinyar yayi tunanin
tabbas akwai abin da yake damunta ba kalau take ba a wani dan jawabi daya wallafa a shafin sa na Instagram Tijjani ya bayyana zata iya shiga damuwa
sakamakon abin da ya faru da ita a bay yasa ta shiga wannan halin amma ita musulma ce ya kamata shugabannin yan film moppan da arewa film makers da guild of actors da sauran kungiyoyi
da shugabanni na masana'antar sumirata su zauna da ita su ji damuwar ta
Kana Tijjani Asase ya yi kiga ga masu yi mata martani da suyi hakuri su kyale ta haka akwai yanayin damuwa da 'mutum zaà tsinci kansa ya kasa sarrafa kasan sa yasa ka tsince shi cikin wani hali
