Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Shin Yaushe Za a Dawo Shirin Labarina Series Movie? Daga Bakin Aminu saira Ga Bidiyon sai kukala

  Shin Yaushe Za a Dawo Shirin Labarina Series Movie? Daga Bakin Aminu saira Ga Bidiyon sai kukala Sanin kowane in ke cire kwana chasa...

 

Shin Yaushe Za a Dawo Shirin Labarina Series Movie? Daga Bakin Aminu saira Ga Bidiyon sai kukala


Sanin kowane in ke cire kwana chasa'in, izzar so, da Gidan badamasi, babu wani shi mai dogon zango da ke da yawan makallata a yan zu a Kannywood kamar shirin labari na domin kuwa duba da yadda ake haska shirin a talabijin duk da an haska shi akan samu makallata sama da dubu dari biyar sun kalla kafin wani sati hakan zai tabbatar maka da ba'a haskawa a gidan talabijin Allah ne kadai yasan yawan makallatan da zasu yi cincirindon kallon shirin a You Tube


Baya ga haka yadda ake tattauna shirin a kafafen sada zumunta kadai ya isa ya nuna maka tasirin shirin a gurin yan kallo musamman dandalin Facebook
Sai dai abubuwa da dama sun faru da suka saka yan kallo a shakku tun bayan da aka tafi hutun zango na shirin a karshen shekarar da ta wuce inda abubuwa suka dinga biyo baya da suka bankado sirrin rashin fahimta da ta shiga tsakanin masu shirva shirin da wasu daga iaruman shirin

hakan kuma ya biyo bayan chchchakar da dan'uwan daraktan shirin Nazir Sarkin waka ya dinga yiwa yan film da danganta su da mutane marasa tarbiyya a yayin da wata dattijuwar jaruma ta fadi wasu maganganu a hira da tayi da bbc hausa su kuma jaruman suka yi caa kanta da martani a komarin jaruman na maida martani ga sarkin waka jarumai irin su Nuhu Abdullahi Nafisa Abdullahi da
Ibrahim Birniwa marubuci a cikin shirin sun fito sun fadi laifukan yayan sarkin waka da suka hada da danne hakkin ma'aikata
Ita ko Nafisa Abdullahi tun kafin akai ga hakan ta bayyana ficewar ta daga shirin tun bayan ganin an yi shirin saka madadin ta a shirin a yayin da ka aka nuna ta wuta ta kona mata fuska za'ayi mata aiki a kasar
waje a chanja mata fuska inda wallafa sanarwar da ta nuna ta fice daga shirinne dan radin kanta
sakamakon uzururrukan ta da bazsu jira ta kammala ita kuma ta gaji da katse hanzarin ta akan na wasu tana da bure bure ita ma da take son cimmawa ciki kuma har da shiri mai dogon zangon
nata na kanta

Sai dai kwatsam a kwanaki sai na ci karo da videon wani jarumi mai dun suna dan tabashir da jarumi nuhu Abdullahi a tiktok suna wasa da dariya inda
inda jarumin ya rubuta Nuhu Abdullahi ya dawo labari na


Don son ji labari take na kirawo jarumi dake ina da number sa na tambaye shi da gaske an sasanta da nuhu Abdullahi ? inda ya tabbatar min da ba haka bane kawai yayi abin sa ne don samun mabiya a tiktok amma ko daukar shirin ma ba'a dawo ba har

Yanzu wannan ya tabbatar da ko a bayan fage har yanzu bama a dawo daukar shirin na labari na ba wanda alamu ke nuna hakan yana da alaka da abubuwan
da sukayi ta faruwan sabani da jaruman ko wata matsalar ta daban amma dai ba lafiya ba
Tabbas shirin Labarina shiri ne mai farin jini da bai
kamata ace masu shirin sunyi kasa a guiwa ba idan
har ba matsalar da ta fi karfin ikon su ba dukda dai
a turai sukan yi shekara ma ko ince tsarin su ma a
shekara suke zango daya sai kuma wata shekar amma a arewa wannan abune da ba'a saba gani ba


Labarina Season 5


                       

Ads h