Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Uwar jam’iyyar APC ta sasanta gwamnan Zamfara Bello Matawalle da tsohon gwamna Abdulaziz Yari.

  Uwar jam’iyyar APC ta sasanta gwamnan Zamfara Bello Matawalle da tsohon gwamna Abdulaziz Yari. Sulhu Alheri Ne Gaskiya Da Alama Wannan...

 

Uwar jam’iyyar APC ta sasanta gwamnan Zamfara Bello Matawalle da tsohon gwamna Abdulaziz Yari.

Sulhu Alheri Ne Gaskiya Da Alama Wannan Sabon Shugaban Jamiyar Da Aka Chanza Zai Kawo Chanji Da Yan Jamiyar A.P.C Duba Da ayadda A Yanzu Ake Ganin Sauyi A Shugabancin Sa Ɓangarorin biyu sun sanya hannu kan wata yarjejeniya da ba a bayyana sharuɗɗanta ba.







Dama Hakan Ake Bukata Wannan Gabar Da Radhin Jituwa Na Tshonon Gwamnan Da Gwamna Mai Ci Ta Dan Jima Ana Gabar Ana Yinta Amma YanU Cikin Kankanin Lokaci An Kawo Karshenta


No comments