Wani Matashi Ya Bayyana Yadda Ya Fifita Maryam Yahaya Akan Mahaifin sa/Ibrahim Mc Sharukhan Ya koma Makaranta Ai koa ka dinga masa tsoka...
Wani Matashi Ya Bayyana Yadda Ya Fifita Maryam Yahaya Akan Mahaifin sa/Ibrahim Mc Sharukhan Ya koma Makaranta
Ai koa ka dinga masa tsokaci da sukarra'ayin sa a shafin tsokaci inda ya dinga fitowa yana video yana bayyanawa duniya irin yadda ya dauki Maryam Yahaya ciki harda yadda ya fifita rashin lafiyar maryam yahaya akan ta mahaifinsa a sanda Maryam Yahaya din bata da lafiya akayi arashi Mahaifin sa ma ba shi da lafiya
yayin da wasu suka dame shi da maganar bazata aure shi ba wulakanta shi zatayi da suaran su ya nunawa masu wannan tunani ai shi ba auren ta ya e
zaiyi ba asali ma zai shawarci baban sa ya auro ta a tabiyu yayiwa mahaifiyar sa kishiya da ita ayanzu haka dai kamar yadda ya bayyana babansa ya amince saura mahaifiyar tashi
Read also:Maryam Yahaya Tayi Barin Zance
Read also:Maryam Yahaya Ta Kamu Da Soyyayya
A nan kuma biyo bayan maganagu da aka ishi jarumi Kuma Mc Ibrahim Sharukhan da su akan ya koma makaranta saboda yadda aka ji yayi karatu ba daidai ba a wani tsohon bidio da aka dade ana sukar sa akai gami da yadda ya dinga wasu abubuwa a
harami da mutane sukai ta magana kamar su daukar hoto video da addu'a a selfie
Ibrahim Mc Sharukhan Ya koma Makaranta
Bayan Jaruminda Jarumin ya dawo gida Nigeria ya maida martani ga masu yi masa wannan cin sabula inda ya bayyana cewa shi ba jahili bane ya san
baki yana da karatu qir'ani tun daga izu daya zuwa wani adadi da bazai fada ba kana yasan sahabban annabi yasan sunno ni da darillai malami sun nuna
masa vadda zaivi aikin haji da umara
Kana ya bayyana game da hoto a saudiyya kuwa koda Allah bazai bashi lada ba ya godewÄ… Allah da ya bashi ikon ziyartar Annabi kuma ya saudukar da aikin umarar tashi da duk wani kyakyawan aikin shi da Allah va karba ga Annabiga dai jawabin nashi

