Dandazon 'Yan Film Sunyiwa Masu Maida Martani Akan Kisan Debohrah Kacha Kacha Duba Da Yadda Abubuwa Ke Faruwa A Yanzu A Social Med...
Dandazon 'Yan Film Sunyiwa Masu Maida Martani Akan Kisan Debohrah Kacha Kacha
Duba Da Yadda Abubuwa Ke Faruwa A Yanzu A Social Media Akan Kisan Deborah Abubuwa Na Faruwa Na Nagagganu A Inda Wasu Suke Ta Fadar Magana Ajan Jindadinsu Akan Abun Wasu Kuma Na Nuna Basu Ji Dadi Ba Shi Yasa Yan Film Ma Baa Barsu A Baya Ba inda Suma Sukazo Suka Turje Akan Abunda ke Faruwa Na Rashin Jin Dadin Abunda Ya Faru Inda ZMu Kawo Muku Su Dalla Dalla Inda Suke Magana
TEEMA MAKAMASHI
X
FATI SHUUMA
NAZIRU SARKIN WAKA
No comments