SABUWAR WAKAR UMAR HASHIM (ALJANATA) Wannan wakar Da Alama Zata karawa umar hasim kwarjini da suna wa wajan masu kallo ganin cewa kama...
SABUWAR WAKAR UMAR HASHIM (ALJANATA)
Wannan wakar Da Alama Zata karawa umar hasim kwarjini da suna wa wajan masu kallo ganin cewa kamar bai taba hakan ba wannan wakar wami sun aljanan ta wakace ce da lawan ahmand wato umar hasim ya fara saka wa a channel dinsa domin kayatar da masu kallon tasharsa a ko da yaushe domin mun duba mungani cewa tun kafin sallah yakamata ya saki izzar so amma bai saki ba har rana irinta yau sai yanzu kwasam mukaga ya saki wannan wakar a channel din sa mai suna aljanata pda fatan zaku nishadantu da wannan waka mai suna aljananta
No comments