Young Sheik Mallan Yayiwa Sarki Musulmi Da Atiku Abubakar Wankin Babban Bargo yanzu yanzu Wani karamin yaro Mai ban Al ajabi da t...
yanzu yanzu Wani karamin yaro Mai ban Al ajabi da tarin ilimi Wanda Ake Wa Lakabi Da Young Shiek da ke garin Zaria Mai suna Young Sheick ya magantu gameda lamarinda ya janyo CeCe Kan Deborah wata daliba A Sokoto da tayi batanci ga janubin Annabi muhammdu rasullullahi sallallahu alaihi wasallam
Wannan Lamari Na Maganar Da Yiung Shiek Yayi Baa Taba Zaton Zaayi Hakan Ba Sanoda Ya Bawa Mutane Mamaki Duba Da Karanci Shekaru Da Akaga Yaba Dashi Inda Yake Cewa Sarkin Musulmi Da Atiku Aumyi Ridda Dole Sai Sun Kara Kalmar Shahada Kafin Su Jara Shiga Cikin Addinnin Musuluncin inda Yake cewa
Anan sai dai muce allah subhanallahu wataala ya kiyaye gaba ya kuma zaunar da mu lafiya ya rufa mana asiri duniya da lahira ameen ya Allah ya karawa annabi muhammdu daraja amin
No comments