Ahlan Jinsi ( Aminu Shareef Ahlan) Ya Yayiwa Yan Kannywood Kaca Kaca Akan Rarara Allah ya kyauta anan kuma Jarumi Aminu Shareef Ahlan n...
Ahlan Jinsi (Aminu Shareef Ahlan)Ya Yayiwa Yan Kannywood Kaca Kaca Akan Rarara
Allah ya kyauta anan kuma Jarumi Aminu Shareef Ahlan ne yayi wasu kalamai cikin fushi ga masu zagin Rarara musamman yan masana'a tar da ke maganganua bayan fage inda ya bayyana irin Alkhairin da Rarara yake yiwa yan kannywood bai kamata su zage shi ba Allah ne ya daga shi ba yadda zasuyi akarshe ya kara da cewa zasu iyacewa
maula yake yiwa Rarara ya yadda Maular yake yi masa sai me kana ya bashigoyon bayanya cigaba da yiwa tinubu walginlaiab yay arda Sai tinubu ya zama shugaban kasa
Aiko a ka fara aika masa da maganganu ta sashen tsokaci inda wasu ke cewa maula ce wasu na hada shi da rararan sun Razinuko na goyon bayan maganar sa
Aminu shareef Ahlan dai Jarumi ne kuma producer mai rubuta labari da ya bada gudummawa kuma yake kan badawa a masana'an.tar kannwood tun shekarar 1996 shine mamallakin kamfanin shirya finafinai na videovila güti yayi shura Wajen shirva manvan finafinai a shekarun 2004 20010
No comments