Kalli Yadda Aka Kama Ameera Sufyan A Legas A Dajin Saurayinta Wannan dalibar Ameera sufyan da akwanakin baya ta tashi hankalin al'umm...
Kalli Yadda Aka Kama Ameera Sufyan A Legas A Dajin Saurayinta
Wannan dalibar Ameera sufyan da akwanakin baya ta tashi hankalin al'umma kan sakon twitter da ta wallafa da ke bayyana an sace ta tare da wašu
mutum 17 a Abuja inda ta dinga aiko da sakon tawirar in da take ta sako a group din Whatsapp har ta kai ga anyi caa kan jami'an tsaro kan su bada Himma Sure Gano Inda Ameera sufyan Take
Yan Sandra Sun Kama Ameera Safyan
Inda bada bata lokaci ba jami'an sukayi amfani da fikira suka gano inda Ameera sufyan Take wanda kuma lamarin ya sha bamabam inda aka fahimci ba gaskiya bane ba wanda ya Sace ta ita ta shirya abun wanda take shafukan sada zumunta suka dauka da yamadin
cewa Saurayi ta bi har jahar lagas daga abujan inda tayi karyar an sáce tan dan kar a tuhune ta a gida daga karshe daijami'an tsaro suka gurtanar da .Ameera sufyan a kotu kan zargin dafhsukakaliaat umma garkuwa da kanta da sauran laifuffnke
An Banda Belin Ameera Sufyan
A Zaman shara'ar da aka yi a yau an bada belin Ameera sufyan Bisa ga shaidun da aka gabatar cewa tana da tabin hankali wanda bakan yasa aka bada belin ta bisa wasu shrudda ga d ralaiodtdman kotun da BbC Hausa ta hada
No comments