An Yi Kira Ga Tinubu Da Ya Ɗauki Ganduje A Matsayin Mataimakin Shugaban Ƙasa A Zaɓen 2023 Daruruwan masoya ɗan takaran kujerar shugab...
An Yi Kira Ga Tinubu Da Ya Ɗauki Ganduje A Matsayin Mataimakin Shugaban Ƙasa A Zaɓen 2023
Daruruwan masoya ɗan takaran kujerar shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Tinubu, sun buƙaceshi ya zaɓi Gwamna Abdullahi Ganduje matsayin mataimakinsa inda ya lashe zaɓen fidda gwani.
Shin ko kuna goyon bayan hakan?
No comments