Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Nura M Inuwa Ya Bawa Masoyansa Zabin Saka Sunan Dabon Album Dinsa 2023

  Mahadi Wasu Ke kira Na, Da ace Mahadi Zai Kasance Sunan Album Dina Me Zakuyi Tsammani? Cewar Mawaki Nura M Inuwa Masoyan Nura m inuwa ...

 

Mahadi Wasu Ke kira Na, Da ace Mahadi Zai Kasance Sunan Album Dina Me Zakuyi Tsammani? Cewar Mawaki Nura M Inuwa

Masoyan Nura m inuwa nesa tazo kusa nura m inuwa ya wallafa hoton album dinsa na shekarar 2023 gami dasa sunan' album yayi hakan ne domin bisa dalilin matsa mai da masoyan nasa sukeyi akan albumdan sunga shekarar 2022 ta huce lami babu. album,hakan takai takawo mawakin Nura m inuwa duk kusan hoton dazai wallafa sai ansamu masu yimasa maganar album na shekarar 2023

babu shakka Nura m inuwa ya cirewa masoyan nasa tantama akan cewar a shekarar 2023 insha 'Allāh babu gudu babu ja da baya dan yafitar da'sunan album

guda daya inda yake neman shawarar masoyana nasa,Nura m inuwa  yasawa album din dai suna mahadi tunda masoyan nasa' suna kiransa da mahadi

Wanna rubutu da Nura m inuwa yayi a kasan fage dinsa rubutune wanda yake cike da bayanai masu ma'ana inda masoyan nasa suka dunga'tofa albarkacin bakinsu bara' mu karanto kadan daga ciki sharhin da masoyan nasa sukayi dan kowa da AN fahimtar A

No comments