Auta Mg Boy Tarihin Auta Mg Boy Abdurrahman Muhammad garba,Wanda akafi sani da ( Auta Mg boy )Shahararren matashin mawakin Hausa wanda ...
Auta Mg Boy
Tarihin Auta Mg Boy
Abdurrahman Muhammad garba,Wanda akafi sani da (Auta Mg boy)Shahararren matashin mawakin Hausa wanda ya samu shahara a fadin nigeria da wasu kasashen afrika, kasancewar manyan jarumai irinsu Adam a zango, Kb international, Momee Gombe, Rakiya Moussa, Ummi rahab dasauransu suna hawa wakarsa. Mawakin Auta Mg Boy yana kuma hawa bidiyon wasu daga cikin wakokinsa domin shine dakansa ya hau wakarsa ta ” Baba ayimini Aure ” wacce tayi silar daguwarsa.
HAIHUWA AUTA MG BOY
Anhaife Auta Mg Boy shi a shekarar 1993 a kaduna cikin Zaria Sannan yayi karatunsa acikin Zaria.
SAMUN DAUKAKAR AUTA MG BOY
Mawakin Auta Mg Boy yasamu Daukaka dakuma shaharane a wakarsa dayayi na “Baba ayi mini aure da Wakarsa ta ” Zuciya” da Adam a Zango yahau tare jaruma Momee Gombe Wadda hakan yakarawa jarumin masoya. Cikin Wakokinsa dasuka yi suna akwai Wakarsa ta “labarina” wadda Momee Gombe tare da Abdul m Shareef suka hau dakuma Videon Wakarsa ta so jani wadda yafito tareda Rakiya Moussa da Real cousin.
A farkon shekarar 2021 mawakin Auta Mg Boy yakara samun Daukaka a Shiri mai dogon zango mesuna ” Farin Wata” da Adam a zango yakeyi a manhajarsa ta YouTube kasancewar shine yayi mafiya yawancin wakokin cikin shirin.
Auta Mg Boy Audio Mp3 Download 2022
HADAKA
Sannan yayi waka tareda *Umar m Shareef, *Adam a zango dasauransu
WAKOKIN AUTA ssuransu
Mawakin yayi wakoki da yawa kamarsu
-yanzuma aka fara
-Baba ayimin aure
-daga ke
-Garin so 2022
-nashiga so
-tintibe
-kina zuciyata 2020
-labarina 2020
-zuciya 2020
-maryama
-masoyiya
Dasauransu
XXXXX
Auta Mg Boy Video Download 2022
BIDIYON WAKOKI
-Baba ayi min aure 2020
-Sonki 2021
-Ke nakeso 2021
-Lamarinso 2022
-Kece dai 2022
-Duniyar so 2022
Dadai ssuransu
XXXXX
Wasan Auta Mg Boy
Auta Mg Boy Yayi Wakoki Da Yawa Inda Take Gidan Wasa Ya Gudanar Da Wakoki Kala Kala Inda Take Kasashe Da Dama Kamar Sure Niger Cameron 🇨🇲 Mali 🇲🇱 Da Saurancu
Hotunan Auta Mg Boy
Conclusion
Cikakken tarihin auta mg boy
SUNA: Auta Mg boy
CIKAKKEN SUNA:
Abdulrahman Muhammad garba,
*SHEKARU:
1 January 1993 (28 Shekaru)
AIKI: Waka, jarumi
AURE: babu
JIHA: kaduna
KASA: Nigeria
AUTA MG BOY
No comments