Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

An Halaka Dan Bangar Da Yayi Batanci Ga Annabi Garin Abuja

An Halaka Dan Bangar Da Yayi Batanci Ga Annabi Garin Abuja  Labarin da muske samu a yammacin yau shine an hallaka wani dan Bijilantin a ...

An Halaka Dan Bangar Da Yayi Batanci Ga Annabi Garin Abuja

 Labarin da muske samu a yammacin yau shine an hallaka wani dan Bijilantin a sashen yan Timba dake kasuwar kayan itace a unguwar FHA Lugbe, Wan ganau da ido yace dan Bijilantin Musulmi ne kuma ya shahara da zagi/Ra0ZPTGieh amma yayi wani

sabo da daren jiya.

Daily trust ta rawaito cewa bayan kalaman batancin, sai ya gudu ya nemi mafaka a Ofishin yan Bijilanti dake kasuwar misalin karfe I na rana. An tattaro cewa a wannan lokacin fusatattun matasa suka kure masa gudu suka fito da shi karfi da yaji daga

cikin ofishin kum sakakakiels hi kai tsaye, daga bava suka konashi.

Wani dan kasuwa a wajen mai suna Halilu yace Sunan mutumin Small Hundaru, wannan ba shine karon farko da ya zagi annabi ba." "An damkeshi

yana kokarin sayen abinci a kasuwa da rana, saboda lokacin da yayi batancin, babu mutane sosai a wajen, sai aka buga masa ice a aka. Sai da suka kwace bindigar hannunsa tukunna suka lallasa shi."

"Daga baya suka(Guku Gides.hi kafin ya gudu

ofishin bigilantin.


Wannan dai shine abin da malami ke fada idan har teamnati bata daukar mataki kar kare martabar fiyayyen halitta tofa daukar doka ahannun ya zu aka fara da fatan Allah ya karawa Annabi daraja ya kara yin mummnan karaekartitci taba martabar sa

Ameen


Ads h