Naziru Sarkin Waka Yayi Martani Akan Matar Da Tace Tafi Namiji Daraja A Wajan Allah wannan ma wannan abui ya faru ne a social media in...
Naziru Sarkin Waka Yayi Martani Akan Matar Da Tace Tafi Namiji Daraja A Wajan Allah
wannan ma wannan abui ya faru ne a social media inda wata mata ta wallafa cewa mace tafi namiji daraja inda baayi wata wata ba Naziru sarkin waka ya wallafa wani rubutu a shafuinsa inda yake Naziru sarkin waka ya mayar da mattani kamar haka
Naziru Sarkin Waka Sankano Wannan dayan biyune ke faruwa,
1 rashin karatune ingantacce.
2 ko wani ta aura suka sami matsala abun yake damunta..
Amma gaskiya ko darajar macenma baki saniba.
Naziru Sarkin Waka Yake Cewa
ITA DAI BABBA DARAJAR MACE SHINE TA YA KAME KANTA!
1 In maganar amsa addu'a kike to wanda aka zaluntama addu'arsa bata da shamaki.
2 in kina maganar ya mace ta kai mahaifinta aljannane to sai in ya bata tarbiya!
3 ita macen daga barin jikin namiji take, don kasamu wata daraja ba yana nufin kafÃi wanda suka haifeka darajabane
4 ko cikin al Qur'ani mai girma sunan mace daya aka kira amma maza da yawane
.. shin wai an aiko mace annabi ne??
Duk wannan abun da kike da an tambayi sunanki sai kice wance wane. to meyasa bakice wance wance?
Ma'ana ki hada sunanki da na babarki ba na babankiba?
Maganar karshe duk da kinki fadin da Allah yayi a Qur'ani cewa
[Surah An-Nisâ: 34] kin taba gani ankai amarya ancewa miji kabi matarka??
Amma nasan kinajin anacewa kibi mijinki... Allah ya rabamu da jahilci amin
Comment Daga Shafin Naziru Sarkin Waka
Comments
mustapha_y_muhammad Inkince kimfi namiji to kiyi rayuwanki ke kadai batare da namijiba, kenan Kuma kimfi mahaifinki kamar yanda kikaibayani adunga Sara anadiban bakin gatari
mustapha_y_muhammad Sannan kije kiyi
kyakyawan bincike wanene yafi tsanar mace
arayuwanshi, Kuma wane yazomuku da wannan gurguwan tunanin
