Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Izzar So Episode 88 Original

 Izzar So Episode 88 Original Masha Allah Lokaci Yayi An Sako Film Dinnan Mai Farin Jini Sato Izzar So Episode 88 Original Tafiya kara nis...

 Izzar So Episode 88 Original

Masha Allah Lokaci Yayi An Sako Film Dinnan Mai Farin Jini Sato Izzar So Episode 88 Original

Tafiya kara nisa take yi inda a sanin kowa ne musamman ma masu bibiyar shahararren fim dinnan mai dogon zango wanda kacokan yake dauke da sako na addinin musulinci dangane da fadakarwa akan nunaawa mutane soyayyar fiyayyen talikai S.A.W.

A halin yanzu abubuwa da dama suna ta faruwa a cikin gidan maigirma matawalle da masana'antar sa da kuma wanjen ta, inda sanin kowa ne bayan bayyanar diyar matawalle a baya, yanzu kuma an mayar da hankali a kan kishin kishin din bayyanar Aliyu wanda da ne shi ga Matawalle, wanda ya bata tun yana karamin yaro. 

Bayan haka kuma karin matsayi da aka yiwa Karima ya jefa da yawan ma'aikatan kamfani a cikin shakku cikin su harda P.A inda take ganin cewa tabbas Karima fa ta canza daga yadda tasa ta izuwa wani yanayi daban (maana ta fara ganin alamomin izza a tattare da ita).

Koma ai yayane ku biyo mu a cikin izzar so kashi na 88 don ganewa idanuwan ku irin wainar da ake toyawa.

YAKUBU ADAM ABUBAKAR (YACKSON)

 Izzar So Episode 88 

No comments