Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Rigima Sabuwa Wakar yan Wasan Hausa Basa Rike Aure tajawa Sufin Zamani Shan Zagi Gaga Jaruma Jamila nagudu

  Rigima Sabuwa Wakar yan Wasan Hausa Basa Rike Aure tajawa Sufin Zamani Shan Zagi Gaga Jaruma Jamila nagudu Wata waka da wani mawaki Su...

 

Rigima Sabuwa Wakar yan Wasan Hausa Basa Rike Aure tajawa Sufin Zamani Shan Zagi Gaga Jaruma Jamila nagudu

Wata waka da wani mawaki Sufin Zamani da ake kira da sufin zamani ya yi watannin baya sun ja makusancin a wankin babban bargo daga jaruma Jamila nagudu Wacce tsohuwar jaruma ce da ta dade tana fitowa a finafinai musamman na Marigayi Rabilu musa Ibro

a sa'ilin yana raye wanda ta nuna bacin ranta kan yadda yayi waka yayi wakar sufin zamani yayi cinzarafi ga yan film din da take ganin da bazar su yake rawa

Jamila nagudu  ta bayyana yadda Jaruma Hadiza Gabon ta bawa sufin zamani kyautar mashin da yadda yake ta son samun shiga cikin yan film din ko ya samu ya daukaka a harkar wakar da yake ganin bai daukaka ba yasa ya biyo ta hanyar cin zarafin yan film din don ya samu

Jamila nagudu Tayi Magana

daukaka

Da muka yi bincike mun samu tabbacin Hadiza gabon tabawa  Sufi mashin daga bakin wani makusancin ta wanda shima jarumi ne da inda ya bama labarin yadda ya gabatar da sufi ga hadiza gabon sa'ilin bai taba ganin ta ba haduwar su ta farko abokinsa ya gabatar Dashi Ga Hadiza gabon tayi masa kyautar sabon mashin da kudin Å¡a yakai kimanin naira 170k

Jamila nagudu

A Bangaren jamila nagudu ta samu tsokaci daga mabiyanta da suka kasu biyu inda wasu na goyon bayan ta wasu kuma suna mayarmata da mártani da cewa aimai wakar ba karya yayi ba yan film din basa zaman aure sai dai jamila ta zayyano  matan  kannywood din da har kawo iyanzu suna gidan mazajen su ga dai wakar da  sufin yay ( Dakuma Irin martanin da kamilar tamayar masa

Labarin Sufin zamani

No comments