Kai Tsaye Daga Shagalin Bikin Ummi Rahab Da Lilin Baba Yanzu Yanzu Lokaci Yayi Alkswari ya Cika Yau Ne Ranar Da Ake Jira Tazo Auren Lili...
Kai Tsaye Daga Shagalin Bikin Ummi Rahab Da Lilin Baba Yanzu Yanzu
Lokaci Yayi Alkswari ya Cika Yau Ne Ranar Da Ake Jira Tazo Auren Lilin Baba Da Ummi Rahab inda Aka Sanar Cewa Daga Yau Jumaa Za ABaara Biki Inda zaa Fara Daga Kano Sannan Ayi Kaduna Inda Zaa Daura Auren Da Sauransu Masu Kallon Wanban Tsasha Ta Jakadiyar Arewa Munyi Kokarin Duk Yadda Zaayi Mu Kawo Muku Yadda Bikin Zai Kasance A Koda yaushe
Yadda Bikin Ummi Rahab Ya Kasance
A Yanzu Da Mun Hango Amara Tasha Lalle Inda Muka Ganta A Cikin Murmushi Da Annushuwa A Wannan Rana Inda Zamu Haska Muku Yanzu Yanzu A Videon KasaInda Muka Ganta Da Kawayen Ta Wato Kawayen Amarya Kenan
Ummi Rahab Ta Sha Lalle
Tabbas Amarya Ummi Rahab Tasha Lalle Inda Wannan Bikin Tayi Kunshin Lallan Da Bata Taba Yin Irin Saba Saboda Wannan Rana Ce Daya Tilo Wanda Kowa Yake Alfahari Da Uta Domin Kuwa Dukkanimsu Badu Taba Aure Ba
Kalli Videon Amarya Ummi Rahab
Yanzu Ga Video Amarya Ummi Rahab Tasha Lalle Inda Akayi Mata Video Kala Kala A Wannan Daukar Wanda Take Chanza Kaya Kala Kala A Wajan Daukar Horon Wani Hoton Kuma Hotone Na Kai Tsaye Daga Wajan Daurin Aure
No comments