Wasan Kallo Kafar Bikin Ummi Rahab Da Lilin Baba Yanzu Yanzu Tabbas Yau Juma'a An Fara Bikin Lilin Baba Da Ummi Rahab Inda Muka...
Wasan Kallo Kafar Bikin Ummi Rahab Da Lilin Baba Yanzu Yanzu
Tabbas Yau Juma'a An Fara Bikin Lilin Baba Da Ummi Rahab Inda Muka Kawo Musu A Baya Dai Kuma Yanzu Yanzu Nan Inda Aka Shirts Wani Gaga Rumin Wasan Kwallon Kaga Tsakanin Club Din Ango Da Na Amarya Inda Aka Buga Wasan Auren A Tsakanin Inda Yan Wasan Mango Sika Kashe Wannan Wasan Kalli
Mutanen Da Sukayi Wasan Kwallon Auren Lilin Baba Da Ummi Rahab
Tabbas Wasa Yayi Wasa Inda Aka Kara Wasan Yadda Ya Kamata A Tsakani, Yawancin Waddan Da Sukayi Buga Wasan Yan Kannywood Ne Na Masana'antar Film Din Hausa Inda Aka Ware Gida Biyu Wasu a Waccan Hannun Wasu A Wannan Hannun Saboda Auren Lilin Baba Da Ummi Rahab Din
Wurin Da Aka Buga Kallon Daurin Auren Lilin Ba Da Ummi Rahab
An Yi Wannan Wasan Kallon Kaga Ne A Kano DaLilin kuwa Duk Yawancin Abokan Ango Din Wato Lilin Baba A Kano Suke Domin Kuwa Kano Itace Matattara Ko Kuma Nace Mahada Yan Wasan Film Wato Kannywood Don Haka Akayi Wannan Wasan Kwallon A Kano Na Ummi Rahab
Abokokan Lilin Baba Suna Murna
Wannan Babban Biki Ne Gaskiya Aka Kafa Tarihi A Dashi Domun Kuwa Gaskiya A Masana'antar Kannywood Din An Dade Ba'ayi Irin Wannan Bikin Ba Domun Kuwa Kowa Ya Hallara Abokan Arziki Da Sauransu
Adam a Zango Da Jamaarsa Wajan Daurin Auren Lilin Baba Da Ummi Rahab
Gaskiya Mun Duba Mun Dubo Ba Muga Jamrumi Adan A Zango Ba A Wajan Wannan Taro Na Bikin Lilin Baba Da Ummi Rahab Amma Zamu iya Cewa Ko Don Gamin An Samu Sabani Ne Akan Ita Yarinyar Wayo Ummi Rahab Din, A Watannin Baya Idan Baza Ku Mantaba Ummi Rahab Da Adam A Zango Sun Samu Sabani Inda Umki Din Ta Gudu Ta Fita Daga Kamfanin Adam A Zango Din Inda Ta Koma Wajan Lilin Baba Inda Ta Haka Ne Suka Fara Soyyaya A Tsakanin Su Da Lilin Baba
Video Kwallon Bikin Lilin Baba Da Ummi Rahab
Kwallon Bikin Ummi Rahab Da Lilin Baba
lilin baba da ummi rahab
No comments