Kalli Yadda (WARR) Wakar Ado Gwamja Ta Haukatar Da Samarin Da Yan Mata Kai Harma Da Matan Aure Anan kuma sabuwar wakar da Ado gwanja...
Kalli Yadda (WARR) Wakar Ado Gwamja Ta Haukatar Da Samarin Da Yan Mata Kai Harma Da Matan Aure
Anan kuma sabuwar wakar da Ado gwanja war yayi ne tazo da wata guguwa da ta karade dandalin tiktok inda kamar wahayi mata har da mazan ma ke ta tikar rawa akan kan wakar mai taken warr wanda kawo yanzu sama da mutum dubu ishirin sun yi video akan wakar ado gwanja warr kama daga bidiyoyi uku da ado
gwanja ya wallafa a shafin sa aka kwaikwaya da wanda tumba gwaskeia ValHafa banda wasu da wasu daidaiku suka wallafa
Da zuwan wakar ta bice guguwar wakar Dan Musa new price ta baka bani ban baka da aka wallafa ranar 27/5 kawo iyanzu tana da masu kwaikwayo videon 24k a kwanaki goma sha daya wanda tuni ado gwanja Warr ta Ado gwanaiEte Sangyhysan wannan adadin
a a sati daya
yan film da sanannu sun yiwa Ado gwanja kara wajen kwaikwayon wakar inda jarumai irin su Tumba gwaska qrey geRbe pa izzar so Aisha Najamu da sauran su suka gwanagwaje a wakar
sai dai maimuna kabeer tsohuwarmatar Ado
gwanajan tun tana yin videon wakar ta sa a story na Instagram har saida shauki ya debe ta tayi ta wallafa a dand gnaa-tkiuh ita ma bangaren shakivancin zaki zo ne koko bazaki zo ba
Koda ta wallafa kuwa abin da ta ke gudu sai aka yi caa kanta da maganganu inda wasu ke cewa ai habaici Ado gwanjan yake matanda its yake wasu na aibata ta kan kin zaman auren yayin da wasu ke tausaya mata sugaiaia talan Allah ya maida ita dakin miin ta
kods aka isheta da maganganu ta cire videon a yan awannin da videon yayia shafin ta kuma Ado gwanjan bai wallafa a shafin sa na Instagram ba kamar yadda ya wiiáia natinal da Sauran ya matan dake rawar wakar
You Can Also Read About More Ado Gwanja
Click Here: The Story Of Ado Gwanja Ex Wife Mainuna Ado Gwanja Wife
Click Here:Yadda Maimuna Ado Gwanja Matar Ado Gwanja Ta Kasance Da Ado Gwanja
Ado Gwanja warr video download
A yayin da ake ta rububin rawar wakar kuma wasu daga gefe kalubalantar wakar suke inda suke suka da yadda ake rububin yin rawar wakar ciki har da jaruma maryam intete yar jaruma yar auta amma daga-bisani ta bayyana ba da wani take ba inda ta karkare da yiwa yaalwaftaamazauna Saudiyya nasiha han fadan da suke yi
No comments