Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Yadda Maimuna Ado Gwanja Matar Ado Gwanja Ta Kasance Da Ado Gwanja

  Yadda Maimuna Ado Gwanja Matar Ado Gwanja Ta Kasance Da Ado Gwanja Tsohuwar matar ta Ado Gwanja wato Maimuna Ado Gwanja ta kasance yar...

 

Yadda Maimuna Ado Gwanja Matar Ado Gwanja Ta Kasance Da Ado Gwanja

Tsohuwar matar ta Ado Gwanja wato Maimuna Ado Gwanja ta kasance yar kasuwa domin kuwa ba a zaune take ba, jajirtacciya ce wajen tallata hajojin ta ta fannoni da dama musamman ma a manhajoji da shafukan sada zumunta.


Ita dai matashiya Maimuna Ado Gwanja haifaffiyar unguwar Fagge ce dake birnin Kano. Ta kasance masoyiyar wakokin Ado Gwanja tun asali inda ya kasance a wannan duniyar kaf babu wani saurayi da yake birge ta kamar Ado Gwanja.

Tana jin dadi a duk lokacin da taji sautin wakar Ado Gwanja na tashi wanda a sakamakon hakan ne ma Maimuna Ado Gwanja ta kulla alakar soyayya da Ado Gwanja inda har sai da ta kai su ga aure kuma Allah Ya albarkace su da zuriya.

Yadda Maimuna Ado Gwanja Matar Ado Gwanja Ta Kasance Da Ado Gwanja


Bayan wani lokaci ne dai mai kasancewa ta kasance inda a karshe suka rabu. Amma har yanzu ba a san takamaiman mene ne ya raba su ba.

You Can Also Read About More Ado Gwanja 

Click Here: The Story Of Ado Gwanja Ex Wife Mainuna Ado Gwanja Wife

Click Here:Yadda Maimuna Ado Gwanja Matar Ado Gwanja Ta Kasance Da Ado Gwanja


No comments