Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Waye Bola Tinubu? Cikakken Labarin Bola Tinubu Da Baku Sani Ba

 Waye Bola Tinubu ? Nasan da yawa daga cikin jama'ar Arewacin Nigeria dake bibiyar tarihi   ko a kayi a gabansu, sun San waye bola Ti...


 Waye Bola Tinubu?

Nasan da yawa daga cikin jama'ar Arewacin Nigeria dake bibiyar tarihi  ko a kayi a gabansu, sun San waye bola Tinubu, Kuma sun San mugayen halayensa na tsanar al'ummar hausa fulani dake Zama a jahohin yorubuwa.

Shidai bola Tinubu ya kasance Dan kabilar yorubawa dake kudu maso yamma dake arewacin Nigeria, ya kasance Mai tsatsauran ra'ayin kin jinin hausa fulani dake Zama za jahohin yorubuwa, ko a lokacinda bola Tinubu yayi gwamna a jahar Lagos hausawa da yawa sunyi kuka tare da asarar rayuwa da dukiyoyinsu, shine Wanda ya kafa wata kungiya ta matasa Yan daba dake wulakanta al'ummar arewacin Nigeria hausa fulani, ko a shekarun baya Tinubu Saida yayi ikirarin cewa sam bai yadda cewa Nigeria kasa daya bace ba.

Lalle zaman Bola Tinubu shugaban kasa a Nigeria babbar matsala ce Mai girma ga mu Yan Arewa dole ne mu tashi tun karfi domin yakarsa ganin baiyi nasara ba.

Bola Tinubu

No comments