MAGANA TA GASKIYA DA GASKIYA A ZABEN NIGERIA DAGA Datti Assalafiy Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya fi Atiku Abubakar da Bola Ahmed Ti...
MAGANA TA GASKIYA DA GASKIYA A ZABEN NIGERIA
DAGA Datti Assalafiy
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya fi Atiku Abubakar da Bola Ahmed Tinubu cancantar ya shugabanci Nigeria idan aka auna su a mizani na adalci
Babu shakka a manyan 'yan siyasar Nigeria da suke tashe a yanzu babu wani dan siyasa a Arewa da yake kusa da talakawa, yake son talakawa tamkar 'ya'yan cikinsa, yake da zuciyar ya taimaki talakawa wanda babu shamaki tsakaninsa da talakawa kamar Sanata Rabiu Kusa Kwankwaso
Ina da yakini a raina idan Kwankwaso ya zama shugaban Kasar Nigeria zai zama sanadi na kawo saukin rayuwa a Nigeria, talakawa zasuyi walwala, abinci zai yi sauki, zai dauki nauyin yaran talakawa su tafi manyan jami'o'i na duniya a Turai su samo ilmi na zamani
X
To amma inda babbar matsalar take shine Sanata Rabiu Musa Kwankwaso a yadda yake yanzu haka bai da karfi da tasirin da zai iya kawo Nigeria, sai idan wani abu ya faru
Zan kawo cikakken bayani Insha Allah
Muna rokon Allah Ya mana zabi mafi alheri
Jadawalin Mutane Sama Da Dari ‘Yan Arewa Da Sanata Kwankwaso Ya Gina A Siyasa.
Tabbas Rabiu Musa kwankwaso Ya ciri tuka ta gaske inda wannan mutanen shine sanadiyar siyasar su
1.Dr. Abdullahi Umar Ganduje
2. Arc. Aninu Dabo
3.Qs Rabiu Suleiman Bichi
4. Dr. Mahmoud Baffa Yola
5. Hon. Engr. Hamisu Abubakar Lambu
6. Prof. Hafiz Abubakar
7. Prof. Umar Garba Danbatta (UG Danbatta) 61. Dr. Faruk BB Faruk
8. Dr. Yunusa Adamu Dangwani
9. Muhammad Sani Abacha
10. Hon. Sadiq Aminu Wali
11. Hajia Dr. Baraka S. Sani
12. Hajia Hadiza Adado
13. Hajia Zainab Audu Bako
14. Alhaji Ahmadu Haruna Zago
15. Late Sen. Dr. Maikano Rabi'u
16 H.E. Aminu lbrahim Ringim
17. H.E Badaru Abubakar Talamiz
18. Hon. Kawu Sumaila
19. Hon. Kabiru Alasan Rurum
20. Hon. Abdulmumin Jibrin Koda
21. Hon. Abdullahi Abbas Sunusi
22. Sen. UK Umar
23. Hon. Yusuf Ado Kibiya
24. Alh. Umar Danhassan
25. Dr. Danjuma Mahmoud
26. ACG Kamilu Wudil
27. Alh. Tajuddeern Gambo
28. Surv. Muhammad Nadu Yahaya
29. Comrade Aminu Abdulsalam Gwarzo
30. Engr. Abba Kabir Yusuf (Abba Gida Gida) 84. Hon. Lawan Hussaini Dala
31. Engr. Sagir Koki
32. Alhaji Auwalu llu Dambazau
33. Alh. Aminu Tiamin
34. Alh. Kabiru Sani Kwangila Yakasai
35. Alhaji Aminu Sule Garo
35. Alhaji Usman Alhaji
36. Alhaji Dan Azumi Gwarzo
37. Hon. Maman Mai Fata
38. Hon. Shehu Wada Sagagi
39. Alh. Baba Umar
40. Alhaji Umar Shehu Minjibir
41. Hon. Aliyu Sani Madakin Gini
42. Hon. (Dr.) Ali Haruna Abubakar Makoda 97.Arc. Bashir Mudi Dala
43. Hon. Hon. Hamisu lbrahim Chidari
44. Engr. Muaz Magaji Dansarauniya
45. Hon. Bala Muhammad Gwagwarwa
46. Hon. Alasan Ado Doguwa
47. Hon. Umar Haruna Doguwa
48. Aih. Sani Abdulkadir Dambo
49. Dr. Danyaro All Yakasai
50. Commandant Sarki Aliyu Daneji
51. L4. General Abdurrahman Bello Dambazau106. Hon. Abbas Sani Abbas
52. Major General ldris Bello Dambazau
53. Air Commador Sani Zakari
54. Air Commador Salisu Yushau Tudunwada 109 Abdullahi Shehu Bichi
55. Late Umar Said Tudunwada
56. Alh. Bala Halilu Dantiye
57.Prof. Umar Farouq Jibrin
58. Prof. Shehu Alhaji Musa
59. Dr. Akilu Sani Indabawa
60. Dr. Faruk Kurawa
62. Prof. Ibrahim Jibrin Fagge
63. Alhaji Bala Borodo
64. Dr. Abubakar Yusuf Labaran
65. Hon. Garba Diso
66. Sen. Mas'ud Eljibrin Doguwa
67. Sen. Yakubu Lado Danmarke
68. Sen. Bashir Garba Lado
69. Dr. Yusuf Bello Danbatta
X
70. Hon. Tambuwal (Elder brother to H.E. Tambuwal)
71. Hon. Ahmed Garba Bichi
72. Dr. Abdullahi Baffa Bichi
73. Hon. (Dr. Faruk Lawan)
74. Hon. Murtala Sule Garo
75. H.E. Nasiru Yusuf Gawuna
76. HRH Muhammad Sanusi ll (Sanusi Lamido Sanusi)
77. Dr. Abubakar Nuhu Danburan
78. Barr. Maliki Kuliya
79. Late Hon. Yusuf Chiroma Kutama
80. Right. Hon. Gambo Sallau
81. Right. Hon. Isyaku Ali Danja
82 Rt. Hon. Yusuf Abdullahi Falgore
83. Barr. Farouq lya Sambo
85. Hon. Muhammad Husari
86. Hon. Manniru Babba Dan'agundi
87. Late Hon. Aminu Ghali Hausawa
88. Hon. Labaran Abdu Madari
89. Hon. Abdullahi Ilyasu Yaryasa
90. Rt. Hon. Ghali Umar Na'abba
91. Hon. Shehu Haruna Lambu
92. Sen. Bello Hayatu Gwarzo
93. Rt. Hon. Imam Salisu Buhari
94. Hon. Aminu Suleiman Goro
95. Hon. Muntari Ishaq Yakasai
96. Hon. Abdurrahman Baffa Yola
98. Sen. Barau Jibrin
99. H.E. Abdullahi Tijani Muhammad Gwarzo
100. Hon. Sa'idu Gwadabe Gwarzo
101. Nura Kinpex
102. Hon. Ali Sa'idu Bebej
103. Hon. Musa Iliasu Kwankwaso
104. Hon. Ghali Sadique
105. Hon. Abdullahi Mahmoud Gaya
107. Alh. Uba Danbayya Ajingi
108. Alh. Abdullahi Shuaibu Bichi
No comments