An Sake Cire Ummi Alaqa Daga Shirin Daga Cikin Shirin Dadin Kowa A jiya kamfanin shirya Finafinai na Fkd Productio dasuka dawo haska shirin...
An Sake Cire Ummi Alaqa Daga Shirin Daga Cikin Shirin Dadin Kowa
A jiya kamfanin shirya Finafinai na Fkd Productio dasuka dawo haska shirin su mai dogon Zango na Alaga Ayau kuma aka dawo haska shirin Dadin kowa da gidan Talavision na arewa 24 ke haskawa aduk S duk Ranar Asabar
Duk wayannan shirye shirye ne da Jaruma Habiba Aliyu Wato Ummi Alaqa ke fitowa a ciki kuma take taka muhimmiyar rawa A shirin dadin kowa tana fitowa a matsayin Yar Alkali Dikko kuma Budurwa Badaru Ummi Alaqa yarinnya mai nutsuwa' yar makaranta mai kamun kai yayin da a
shirin Alaqa Ummi Alaqa tafito amatsayin ummi ya ga wani Hamshaqin mai kudi Alhaji Sale Alfundiqi
Sai dai a watanninnbaya bayan dawowa daga hotun zango na farko na shirin Alaqa sai aka ga an maye gurbin Ummi Alaqa da jaruma Maryam Yahaya wanda har hakan yaso ya zama abun magana inda yan kallo suka dinga korafin fedanuslderinyar kasancewar
ta taso da farin jÃni ta fara samun yan kallo mabiya
Bayan Cire Ummi Alaqa Daga Shirin Alaqa
Mun tattauna da Sarki Ali Nuhu a yayin da muka kai masa ziyara ofishin sa dake Nassarawa GRA inda ya tabbatar mana wani abu jarumar tayi da yasa ya cire ta daga shirin bawai dan yagi son Maryam ba ba
kuma dan ita ba'a sonta ba sai dan kare martabar tada kuma martabarsa da kamfanin sa dama
masana'antar inda har ya bayyana cigaba da sata a film din ka iya zamar mata matsala wanda shi a shawarar sama da ta dan yi shiru ta rage fitowa a film har sai sun shawo kan matsalar kokuma tayi aure
Read also:Maryam Yahaya Tayi Barin Zance
Read also:Maryam Yahaya Ta Kamu Da Soyyayya
Mun so sanin ainahin matsalar amma jarumin Bai sanar da mu yace baza'a ji a bakin sa ba inda ya bayyana shima yana daya bazai so irin haka ta faru da yarsa ba wanda haka aka cigaba da shirin na
Alaqa da Maryam Yahaya wanda yanzu har an dawo.zango na biyu an zakuma a fara zango an uku ajiya
An Cire Ummi Alaqa Daga Shirin Alaqa Da Dadin Kowa An Saka Maryam Yahaya
Kwatsam a yau da aka dawo da shirin Dadin kowa Anynaka ta tashi zango na biyu inda aka zuba ido ana son ganin yadda soyayyar Sha'awa zata kaya da Badaru bayan an je an bata ta a gidan su badaru da cewar bata da uba da rigimar ta da babbar kawar ta Aliya kan ta gane Badarun ta ne take shirin aure Sai aka ga an chanja Habiba daga matsayin Sha'awa an saka watajaruma mai tasowa mai suna Farida Abdalla inda ta take amsa Sanan sha'awa a cikin shirin
Wannan ya tabbatar akwai wani abu akasa game da jarumar da yasa ake ta cire ta daga cikin shirye shirye musamman wayanda tafi samun karbuwa a ciki in da ana tunanin Saboda Maryam Yahaya taji sauki yasa aka cifgåsaalidto Dadin kowa fa wanda bashà da alaka da Maryam Yahaya
No comments