Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Rigimar Teema Yola Da Anas Magu Tayi Tsamari

Rigimar Teema Yola Da Anas Magu Tayi Tsamari  Daga Dandalin tiktok kuwa an himmatu har kawo iyanzu ana cigaba da muhawara kan soyayyar A...


Rigimar Teema Yola Da Anas Magu Tayi Tsamari

 Daga Dandalin tiktok kuwa an himmatu har kawo iyanzu ana cigaba da muhawara kan soyayyar Anas Magu da Teema yola wanda ko a labarin da muka kawo jiya a shashen tsokaci na ga ana ta wannan Muhawara inda wasu ke ganin Teeman yola  ma tun fari ba Ajin Anas magu din bace wasu ko na ganin shi Anas

dinne sai yanzu yayi zabe wasu kuwa na ganin gaba daya maba hurumin mutane bane tsoma baki a sha'anin masoyan ake rabuwar aurema a saki balle rabuwar soyayya?



No comments