Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Ana Ji Da Idaniya Shehi Tajul Izzi Latest Audio And Vidro Mp3 Download

  Ana Ji Da Idaniya Shehi Tajul Izzi Latest Audio And Vidro Mp3 Download Shehi Tajul Izzi fa ya kara yin sama sakamakon Qasidar " An...

 

Ana Ji Da Idaniya Shehi Tajul Izzi Latest Audio And Vidro Mp3 Download

Shehi Tajul Izzi fa ya kara yin sama sakamakon Qasidar "Ana Ji Da Idaniya" da ya fitar. Ita dai wannan waka wakar yabon Fiyayyen Halitta ce zalla mai ratsa jiki da zuciyar masoya Annabi.Ana Ji Da Idaniya Wace Da Sai Da Aka Fara Yinta A Majalisai Sannan Aka Yita A Studio Ana Ji Da Idaniya Audio Mp3 Download Ana Daukar Wakar Daga Manhaja Kala Kala Ta Zamani

Ana Ji Da Idaniya ita ma tana daya daga cikin kasidun da suka karawa sha'irin shahara. Shehi Tajul Izzi na kara samun daukaka ne sakamakon kaunar da yake wa Manzon Allah da kuma Ahlil Baiti wato zuriyar Nana Fadima da Sayyidina Aliyu.

Sha'irin ya samu lambobin girmamawa da karramawa ta fuskar da ta shafi yabon Fiyayyen Halitta inda Shehi Tajul Izzi ya sami damar zuwa Hajji da Umrah domin ziyar Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam.

Wannan Waka Ana ji Da Idaniya ta Samu Daukaka Sosai Domin Kuwa Ta Zama Zakaran Gwajin Dafin A Ga Sayran Wakokin Dalili Kuwa Tana Ana Ji Da Idaniya Tana Daya Da Cikin Wakokun Da Shehi Tajul Izzi Yace Yana Kwsuna Matuka A Wata Hira Da Akayi Dashi Don Haka Kuwa Ana Ji Da Idaniya Ta Somu Lamvar Yabo

X

Ana Ji Da Idaniya Shehi Tajul Izzi Latest Audio And Vidro Mp3 Download

Muna kara yiwa Shehi Tajul Izzi fatan dauka Cikin soyayyar Manzon Allah da kara samun kusanci. Haka zalika muma muna fatan Allah Ya Kara mana son Annabi S.A.W. ya kuma sa muyi wafati da shi don tsarkin zatin  Nana Fadima.




No comments