Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Annabi Ne Sutura Shehi Tajul Izzi Audio And VideoMp3 Download

  Annabi Ne Sutura Shehi Tajul Izzi Audio And VideoMp3 Download Annabi Ne Sutura tana daya daga cikin Manyan Qasidun yabon Fiyayyen Halit...

 

Annabi Ne Sutura Shehi Tajul Izzi Audio And VideoMp3 Download

Annabi Ne Sutura tana daya daga cikin Manyan Qasidun yabon Fiyayyen Halitta da Shehi Tajul Izzi ya fitar, domin kuwa ita wannan qasidar ta kara shaharar da daukakar sha'irin inda mutane suke dafifi wajen bibiyar sa a duk inda ya bulla domin yin majalisi. Wakar Annabi Ne Sutura Tazo Daya Daga Cikin Wakokin Shehi Tajul Izzi Wanda Ake Yinsu A Majalisi Inda Ya Sabunta Su Akayisu A Studio

Annabi Ne Sutura Shehi Tajul Izzi Audio And VideoMp3 Download

Qasidar Annabi Ne Sutura tana daya daga cikin manya kuma fitattun wakokin Fiyayyen Halitta ba wai cikin qasidun Shehi Tajul Izzi ba, ana nufin wakokin da suka shafi duniyar sha'irai tun daga kan Malam Magaji Yan-tandu, Malam Rufa'i Ayagi, Sharif Rabiu Usman Baba, Fadar Bege, Hafiz Abdallah, Bashir Dan Musa, Munhaminna, Bashir Dandago, Maidubun Isa da dai sauran su.

.Annabi Ne Sutura Shehi Tajul Izzi Audio And VideoMp3 Download

Qasidar Annabi Ne Sutura ta dauki hankalin masoya yabon Fiyayyen Halitta a ko'ina suke a fadin tarayyar kasar nan dama wasu sassan na duniya baki daya. Idan muka kalli lamarin wannan matashin Sha'iri Shehi Tajul Izzi zamu kara tabbatar da cewa shaanin sa ya sami karbuwa a wajen Allah da Manzon Sa. Muna fatan Allah Ya jibanci al'amuran mu baki daya domin isar Annabin Rahma.


No comments