Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Hankalin Murja brahim Da sauran Yan Tik Tok Ya Tashi Za'a Rufe Tik Tok Za Kuma A Kama Ummi Shakira Sabida Rawar Bidala Datakeyi A Tik Tok

  Hankalin Murja brahim Tik Tok Da sauran Yan Tik Tok Ya Tashi Za'a Rufe Tik Tok Za Kuma A Kama Ummi Shakira Sabida Rawar Bidala Datak...

 

Hankalin Murja brahim Tik Tok Da sauran Yan Tik Tok Ya Tashi Za'a Rufe Tik Tok Za Kuma A Kama Ummi Shakira Sabida Rawar Bidala Datakeyi A Tik Tok 

Murja Ibrahim Tik Tok Abis Fulana,Mai Baranda,Hajara Yahaya,Ummi Shakira Da Mai Zool Aisha Zaki Da Sauransu Sun Shiga Wani Hali Dajin Cewa Zaa Rufe Manhajar Tik Tok Wannan Yasa Murja Ibrahim Tik Tok Tayi Wasu Sababbin Video Tare Da Abis Fulani Har Takai Ga Rigima Tsakanin Su Domin Cewa Zaa Rufe Tik Tok Tabba Yan Tik Tok Kamar Su Murja Tik Tok Zasu Shi Gawani Hali Ganin Cewa Daga 8 Ga Wata Zaa Cire Tik Tok Da PLay Store

An dade ana kirayékiraye da fatan ganin an rufe dandalin sada zumunta na tiktok wanda mu a arewa ya zama dandalin yada badala da zubarda  mutunci wanda sai dai dai ne  suke Abubuwa na nishadi bana bidalaba

zalla batare da (batareda zubar da mutuncin junaba wasuma daga cikinsu suna sa kara tuttuka da da awa da Nasihohi

Magana har gurin Fantami taje na batun a rufe tiktok din ko a saka maÅŸa ka'idoji da dokoki da sukayi daidai da Al'ada da Addinin mu amma kuma bawani matakinda aka dauka dukda masu kira ga gwamnatin sun kai koken ne da tunanin za'a share musu kukan su ganin An goge rubutun shugaban

kasa kawai an rufe twitter amma a tiktok Har

Annabi s.a.wani yafito  yana zagi amma ba'a dau matakin ba Sai dai Alamu na nuna Addu'ar bayin Allah ta kúsa karbuwa na son ganin wannan shedaniyar manhaja ta tarwatse Allah ya kawo karshen ta inda labarai suka fara bayyana ana dab da cire manhajar daga kasuwar manhajoji plystore da App store wanda hakan zai kawo karshen manhajar

Hankalin Murja brahim Tik Tok Ta Tashi


Ba fa dan ana sabon Allah akace za a rufeba ba kuma dan an taba annabi ba (s a w) a a isu isu arnan ke jayayya da takun saka da ke da alaka da siyasa ko kasuwanci inda America ke zargin chana na satar mata bayanai ta kafar kamar yadda wani dan tiktok mai suna Abias Fulani ya kawo labarin wanda kuma koda muka bincika mun samu (sahcin Gilayi daidai a majiyar daya samo labarin


No comments