Kunji Bayan Rasuwar Nura Mustapha Waye Abinda Lawan Ahmad Yace Akan Shirin Izzar So Babu abinda yafi mini dadi, sai idan na tuna idan na...
Kunji Bayan Rasuwar Nura Mustapha Waye Abinda Lawan Ahmad Yace Akan Shirin Izzar So
Babu abinda yafi mini dadi, sai idan na tuna idan na mutu zan hadu da annabi s,awinsha Allah inji Nura mustapha waye kafin mutuwarsa
A yau ne3/07/2022 allah yayiwa daractan' izzar so Nura Mustapha Waye rasuwa Nura Mustapha Waye, shidai Nura Mustapha Waye tun yanada kuruciyarsa yake da burin yada' kyawawanyuka akan addinin musulunci da kuma' kyaunar Annabi Muhammad s,aw, babu shakka nuran ya cusSawa mafya yawan makallata shirin izzar so son
Annabi Muhammad s,aw da kuma nuna darajar da annabin Muhammad s,a,w yake da ita duk Acikin shirin sa na izzar so
Babu shakka nasarar da Nura Mustapha Waye yasa muacikin' shirin izzar so nasarace babba dan'har yyana tunani anya kuwa shine nura mustapha waye din, wanna nasara tasa tasamo asali tundaga biyayyaga iya yansa da yake, bugu da kari da addu'o in da mabiya makallata suke masa yara da marya da tsofaffe dan shine mutum na farko da yafara yin film mai ciki da nuna tsantsar musulunči da koyi da abinda annabi Muhammad saw yake yi
Isar da sako musamman wanda yashafi addini abin da kamar wuya sabo da shi jigwan film anf assasashi akan nishadi amma kuma tunda ance duk mai shawara aikin sa baya bace, wani malami ne yakarfafi yuewar marugayin akan Wanna aiki nasa na alkhairi da yasa gaba aciki shirin izzar so, shirin izzar soyanuna al'umar musulmai abu buwa da dama
Babushakka labarin Ya nuna yadda mutum Tike gaskiya da rukwan amana, da kuma
yadda mutum zaije yasadu da allāh cikin salama yayi rayuwarsa cikin salama, da yadda ake koyar da tarbiya, da yadda mutumzai tsaya akan Tauhidi bugu da kari kuma da yadda zai tsaya akan soyayyar annabi Muhammad s,a,w wadda dama duk musulmi akan wanna tafarki yakamata ya tsaya dā kuma sauran abubuwa da dama
Babu shakka mutani million yiyine suke kallon shirin haka na nuna yadda yan' kallon suka karbi shirin dari bisa dari kenan dan shine film mai dogwan zango wanda yafara kafa tarihi Kafin sati daya yasamu makallata million daya da wani abua YouTube channel din bakori tv
Babu shakka masana'antar kannywood damuma da masu kallon shirin munyi rashi matuka kodan nuna soyayyar sa ga annabi Muhammad s,a,w da yake munayi masa fatan allah yajikansa da Rahama allah yasa masoyin nasa ya karbi
bakuncinsa'Amen
LATEST NEWS ON NURA MUSTAPHA WAYE CLICK THE LINK BELOW
No comments