Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Shin Me Yahana Manyan Jarunman Nan Yin Ta'aziyar Nura Mustapha Waye Daractan Shirin izzar So Adam A Zango, Naziru Sarkin Waka, Ali jita, Rahama sadau, Hadizagabon, Nafisa Abdullahi,

 Shin Me Yahana Manyan Jarunman Nan Yin Ta'aziyar Nura Mustapha Waye Daractan Shirin izzar So Adam A Zango, Naziru Sarkin Waka, Ali jita...

 Shin Me Yahana Manyan Jarunman Nan Yin Ta'aziyar Nura Mustapha Waye Daractan Shirin izzar So Adam A Zango, Naziru Sarkin Waka, Ali jita, Rahama sadau, Hadizagabon, Nafisa Abdullahi,

Babu shakka masana antar kannrywood tayi

Babban rashi acikin satin nan Tanar 03/07/2022 Inda zaiyi wuya masana'antar kannywood ta  manta wanna bawan Allah dan yakawo mata cigaban, abin da kamar wuya masana'antar tasamu wanda zai maye gurbinsa dan ya kawowa masana antar čhanga change babban abun da yafara kawo wa masana'antar shine nuna soyyaya annabi tsantsa acikin shirin film wanda sai da yasa aka koma yewa jaruman masana'antar kallon mutunci da girmamasu wanda da ba ayi masu wanna kallon

Haka zalika shine mutum na farko dayafara yin nasara aduk cikin series din da ake mai dogwan zango wanda yafara kafa tarihi akan nuna tsantsar addinin musulunci bugu da qari da nuna soyayyar Annabi Muhammad s.a.w aciki, shine film na farko da yasamu karbuwa @ arewaa YouTube channel dan shine yafara samun 1 million kafin sati ya zagayo duk a cikin shirin film din sa na izzar so

Wani abuda yake faruwaa yanzushine wanda

mutane hankalin'su yakai kai' shine me yahana adam a zango alijita naziru sarkin waka rahamasadau hadizagabon nafisa abdullahi yin ta'aziyar nura mustapha waye a shafukan nasu na sada zumunta wanda mutane suke ta karamar Tmagana akan hakan,

Sanin kowa ne yasan yadda jaruman

masana'antar kannywood suka nuna alhinineaeas ga dan uwansu na masana'antar nuran dan mafiya yawan jarumai mata da maza sunnu na

irin ta'aziyar su a social media wanda jaruman da yin rasuwar suka fara yada hotonan nura game da alhinin rashin sa ba ga iya yan cikin shirin izzar so ba jaruman kannywood din ne sukaita nuna alhini ba ga jaruman ba kadai har yan gari ma musamman ma abota kallon' shirin

izzar so din

Amma wanna maganar da mutane sukeyî akan rashin yin ta'aziyar da manyan jaruman dabasuyi ba bana ganin laifi duba da taaziya anayi ko ta waya ne ba dole sai mutum yafito yayi a social) media ba kawai bana ganin hakan laifi ne mutum ko haka kace masa allah yajikansa da rahama to insha Allah rahamarAlah zata isa wajan sa

Nura Mustapha Waye

Duk da social mediaa yanzu shine babbaki

manhaja celeberity wanda da abu ya faru dasu mutane suke sani shiyasa wasu suke kallon jaruman kamar basu kyauta va tunda basu yada ta'aziyar dan uwansu ba ma'ana abokin sand'ar tasu nura mustapha waye din, babu shakka wanna maganar bazamu sata a mizanin laifi ba tunda da ai babu social media kuma haka akaita mutuwar awanna locacin shi kuma sai kace masa yaya

Mana yimasa fatan rahama Allah yajikansa da rahama yasa aljannace makomarsa ameen


No comments