Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Mun Bar 13×13 Adam a Zango,Nura M Inuwa,Ali Jita Da Nazifi Asnanic Dauda Kahutu Rarara Yayi Rashin Plugai

  Mun Bar 13×13 Adam a Zango,Nura M Inuwa,Ali Jita Da Nazifi Asnanic Dauda Kahutu Rarara Yayi Rashin Plugai Shin kun'fahimci wani ab...

 

Mun Bar 13×13 Adam a Zango,Nura M Inuwa,Ali Jita Da Nazifi Asnanic Dauda Kahutu Rarara Yayi Rashin Plugai

Shin kun'fahimci wani abu daga wajan Adamu Abdullahi wanda akafi sani da Adam A Zango kuwa ta yadda ya dakatar da tafiyar kungiyar 13x13 Wanda Dauda Kahutu Rarara yake jagoranta inda muke samun lábari akan cewar ya dakatar da tafiyar kungiyar 13x13 wacca abaya akai masu furuci da cewa an kafa tane akan talakawa da taimakawa marayu da marasa karfi a fadin kasar ta Nigeria

Babu shakka ko da muka bibiyi labarin munsa cewar jarumi Adam A Zango yayi alwashin tafiyar kungiyar 13x13 tsakaninsa da allah kuma  Zai bada gudummawa Dari bisa dari duba da yadda Yake ganin kungiyar Ankirkireta domin kawai a Marawa talaka baya da marasa karfi wanda shikuma dama abinda yasa agaba kenan sai daga

bisani kuma bayan anyi zaban fidda gwani na jam 'iyar APC sai yaga Dauda Kahutu Rarara da kungiyar ta karkata akan marawa APC baya wanna dalilin ne yasa jarumin ya balle daga tafyar kungiyar 13x13 din

  You Can Also Read About Dauda Kahitu Rarara

 You Can Also Read Isah Gombe The Poet of the Famous Political Singer DAUDA KAHUTU RARARA Associates With His Beautiful Wife.

 You Can Also Read Only The Poor Will Flee, Not Government thieves! Buhari Dauda Kahutu Rarara

Babu shakka zamu iya yadda da wanna labari idan baku manta ba munkawo maku labarin yadda Adam A Zango Ya wallafà hoton'sa Yana Cewa wacca jam iya kukeso na marawa baya

APC, PDP, Ko Kuma NNPP' inda yakara da cewa zabin da masoyan sa sukai masa to anan akalarsa zata Tsaya babu shakka yasamu tsokaci dayawa akan wanna batun nasa koda muka duba yanzu yasamu likes 9,433 a inda yasamu comment

kuma 2,786 locaci bazai bamu'damar yi maku kidaya ba akan masu tsokacin wacca jam iya ce tafi mabiya a comment din

Haka zalika mun bibiyi labarin munsami labarin Cewar ba iya Adam A Zango ne yaballe daga Tafiyar kungiyar 13x13 din ba harda wasu mawaka irinsu Nura M Inuwa, Ali Jita, Nazifi Asnanic, da dai sauran wasu mutane wanda Baa bayyana mana su ba wanda suka fice daga Tafiyar kungiyar 13x13 din inda suka ga kungiyar Ta karkata akan wata jam iya ta daban wanda su basu san da wanna tsarin ba

Mun Bar 13×13 Adam a Zango,Nura M Inuwa,Ali Jita Da Nazifi Asnanic Dauda Kahutu Rarara Yayi Rashin Plugai

A'halin yanzu haka jarumi Adam A Zango yana nazari akan wacca jam iya zai marawa baya haryanzu baiyi zabin jam'iyar ba amma wanna tashar tamu zamu cigaba da bilbiyar lamarin akan a ina aka kwana jaruman ina suka sa gabansu musamman adam a zango din


  


No comments