Wani Bidiyon Mawaki Dauda Katutu Rarara Yajawo Cece Kucea Social Media Babu shakka wani bidiyo da mawaki Dauda kahutu rarara yayi yana w...
Wani Bidiyon Mawaki Dauda Katutu Rarara Yajawo Cece Kucea Social Media
Babu shakka wani bidiyo da mawaki Dauda kahutu rarara yayi yana waka cikin murnar sallah, yajawo masa cece kuce a social media inda Dauda kahutu rarara yake yin waka almajirai akan ko hanji KO hanta ko hunhu inda wasu ke jefa masa magana mara dadi Ga Dauda kahutu rarara wasu na cewa, ya tuna da baya kenan locacin da yana kolansa futuk ga dai bidiyon wakar ku gani da ida nunku tabbas Dauda kahutu rarara yasha zagi da caccaka a wannan lokaci
You Can Also Read About Dauda Kahitu Rarara
You Can Also Read Isah Gombe The Poet of the Famous Political Singer DAUDA KAHUTU RARARA Associates With His Beautiful Wife.
You Can Also Read Only The Poor Will Flee, Not Government thieves! Buhari Dauda Kahutu Rarara
No comments