Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Mutuwar Auren Mawaki A Masanaantar Kannywood Ado Gwanja Da Tsohuwar Matar Sa Maimuna Ado Gwanja Ya Bar Baya Da Kura The Story Of Ado Gwanja Ex Wife Mainuna Ado Gwanja Wife

Mutuwar Auren Mawaki A Masanaantar Kannywood Ado Gwanja Da Tsohuwar Matar Sa Maimuna Ado Gwanja Ya Bar Baya Da Kura Auren Maimunatu da A...

Mutuwar Auren Mawaki A Masanaantar Kannywood Ado Gwanja Da Tsohuwar Matar Sa Maimuna Ado Gwanja Ya Bar Baya Da Kura


Auren Maimunatu da Ado Gwanja aure ne na soyayya kuma mai daukar hankali a cikin Al'umma. Dubun dubatar magoya baya ne suka yi dafifi a wajen auren wadannan masoya.

Aure Maimunatu da Ado Gwanja ya kayatar da kuma bawa masoya shaawa sosai, inda aka yi ta yi musu fatan alheri domin samun albarka da kuma dorewar lamari.

Kwatsam wata rana sai aka fara jin kishin kishin cewa Ado Gwanja ya rabu da Maimuna wato tsohuwar matar sa a yanzu, inda hakan bai yiwa masoya dadi ba.

Majiyar mu ta nemi jin makasudin mutuwar auren wadannan masoya amma abin yaci tura domin kuwa duk wanda aka tambaya sai yace wannan lamari ne tsakanin su, ba sai sun bayyana ba.

You Can Also Read About More Ado Gwanja 

Click Here: The Story Of Ado Gwanja Ex Wife Mainuna Ado Gwanja Wife

Click Here:Yadda Maimuna Ado Gwanja Matar Ado Gwanja Ta Kasance Da Ado Gwanja

Anga Maimuna ta cire duk wani abu da ya shafi Ado Gwanja a shafukan ta na sada zumunta. Sannan kuma ta caccanza sunayen shafukan, hatta sunan Mr Ado Gwanja bata kyale ba, inda ta mayar dashi Fashion Beauty tunda dama shafin kasuwancin ta ne.

Ta kuma mai da shafin ta na Instagram "Pretty_Munatouh inda take da masu binta a wannan shafin mutum 75.5 take kuma bin mutum 448.

ado gwanja,maimuna ado gwanja

Maimuna ado gwanja tace ba saki uku tsohon mijin nata yayi mata kamar yadda ake ta yadawa ba. Ta kuma bayyana dalilin rabuwar da kaddara da bata wuce kan kowa ba, sannan ta bayyana cewa ita da tsohon mijin ta har yanzu suna son juna.

To Allah Ya kyauta ya kuma sa idan da rabon komawa a koma gidan jiya da alheri.

No comments