Rarara Yadaina Daga Waya Ta Ya Daina Bari In Shiga Office Dinsa Kan Lafiyata Tasamu Hamza Yahaya Nasan da daman ku baku mance jarumi Ham...
Rarara Yadaina Daga Waya Ta Ya Daina Bari In Shiga Office Dinsa Kan Lafiyata Tasamu Hamza Yahaya
Nasan da daman ku baku mance jarumi Hamza yahaya jarumi mai tasowa a masana'antar kannywood ba dan kamfanin Fkd wanda wani iftila'i ya fada masa a hanyarsu ta zuwa lagas inda suka
hadu da kidnappe suka musu Ruwan wuta har harsashi ya same shi a fuskà ya bagure masa hanci
Jarumin ya shiga hali na tashin hankali da kowa sai da ya tausaya masa yayi jinya mai tsayi kuma abokan sana'ar sa musamman Ubangidan sa Ali Nuhu da Rarara da sauran su sun bashi gudunmawa wanda har aka fara yi masa aikin da za'a gyara masa fuska wane tudu wane gangare sai aka daina jin duri yarsa inda ka kuma daina jin labarin halin da ake ciki game da neman lafiyar tasa
Sai a kwanannan jarumin ya fito ya yi magana jin ana wata jita jita cewa ya karbi kudin da za'ayi masa aikin yayi uzurin gaban sa wanda hakan bai masa dadi ba ya fito ya musanta wannan batun har ya bada labarin yadda yanda ya zama kashin bayan bashi gudummawaryi masa aikin ma karshe ya daina daga wayarsa/Sanan1(Aka kafa masa dokar kar a Kara barin shi ya shigar masa ofice
Read Also: Latest Update About Facebook Lite
Read Also: Lufthansa Flight
Wannan yana zuwa ne daidai lokacin da shi Rararan ya raba: kyaututkan motoci da wayoyi da kudade har na akalla miliyan arba'in da wani abu ga wayanda suka yi gasar jagaba a karshe ma daga bangaren wasu da ya rabawa Kyau tuttukan Baisamu komai ba sai zagi da cin mutunci da fatan Allah ya kvauta
No comments