Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Jawabin Na Kwango Akan Rasuwar Sa Yaja Hankulan Yan Kannywood Ga Mutuwa

  Jawabin Na Kwango Akan Rasuwar Sa Yaja Hankulan Yan Kannywood Ga Mutuwa Tun da safiyar ranar Litinin din nan, 8 ga Agusta, 2022 aka ta...

 

Jawabin Na Kwango Akan Rasuwar Sa Yaja Hankulan Yan Kannywood Ga Mutuwa

Tun da safiyar ranar Litinin din nan, 8 ga Agusta, 2022 aka tashi da labarin wai tsohon jarumin fim Malam Kabiru Nakwango ya rasu. A cikin dan lokaci

kadan labarin ya bazu a soshiyal midiya kamar wutar daji. Abin sai ya yi kamar ya lafa sai a kara bijiro da shi, don haka labarin ya ci gaba da yaduwa tsawon wuni daga karshe daya daga cikin mujallar film yakira wani yadaga wayar bashi tabbacin mai wayar yana raye:(ammadai mutane basasamu gamsuwaba gane tantance gaskiyar maganar.

Koku ma a mujallar Fim mun yi ta buga wayar jarumin, wani ya na dagawa ya na cewa labárin ba gaskiya ba ne domin shi Kabiru Nakwango ya na gona ya na aiki, shi ya sa ya kasa gamsar da mu. Sai dai bayan sallar magariba wakilin mu ya je gidan sa da ke unguwar Gwammaja cikin birnin Kano domin tabbatar da labarin. Mun yi sa'a a daidai lokacin ya dawo daka gona kochikin gidana

Ma bai shigaba 

TAMMBAYA DAMU JALLAR FILM: An wayi gari da labarin karya cewa wai ka mutu. Ya ka ji da ka samu wannan mugun labarin? Kabiru Nakwango: To, ni Kabiru/Ababakar Aliyu, wanda aka fi sani na da Kabiru Nakwango, ni dai , abin da zan ce a game da wannan labarin sai dai nace Allah ya sauwake, domin ina nan lafiya, Allah ya raya ni har zuwa wannan lokaci da mu ke magana da kai, kuma babu abin da ya same ni. Kuma yanzu da daddaren daga gona na ke,dawowa ta kenan, ko gida banshigaba haka kuma ina nan da rai na.

tambaya daka mujallar film: Ko ya aka yi ka samu wannan labarin?Kabiru Nakwango: To, ni ban karanta labarin ba, kuma ban samu labarin ba, sai dai mutane da su ka karanta su su ka kira ni su ka fada mini. Kuma na amsa kiran waya a yau daga safe zuwa yanzu ya fi dari 500 biyar. Kuma yanzu haka karamar waya tace kawai dasauran chagi amma sauran guda biyun duk ba chagi

Duk wayoyi na guda biyu sai da cajin su ya kare saboda kira; dayar da ta ke hannu na ita ce ta rage mai caji, kuma ba ta taba minti daya ba a kira ba. Saboda haka kira ake ta yi ana tambaya ana jajantawa, ina sanar da mutane cewar ba gaskiya ba ne. Hakan sai ya zamana aikin da zan yi a gona kusan kaso daya bisa uku nasamu nayi , saboda mutane su na ta kira su na tambaya.

Read also:KUMURCI YAYI WANI FURUCI AKAN BASHHIR MAI SHADDA

FIM: Wannan ba shi ba ne karo na farko, a baya ma an taba yada irin wannan labarin. To ko ya ka Ä‘auki Wannan lamarin? Kabiru Nakwango: To, ni dai ga shi lafÄ«ya ti kalau, babu.wata rashin lafiya da na yi. To amma dai abin da zan fada wa mutane shi ne yin hakan babu alheri. Domin.ka ce mutum ya mutu ba shi zai kara masa kwana ba, kuma ba shi zai rage masa kwana ba, kuma ba


shi da alaka da mutuncin sa ko karamcin sa, ko daukakar sa ko durkushewar sa. Muhimmin abu shi ne damu tane suke daukar alhakon wadan basujoba basu ganiba, ka daukar

wa kan ka wani zunubi,

Domin duk mai son sa idan ya ji sai hankalin sa ya tashi. Don haka kuskure ne. Kuma mutuwa duk in da ka gan ta, abin da za a yi ne aka yi. Saboda haka babu wani abuna mamaki don kare ya yi haushi. Mutuwa abin da za a yi ne aka yi. To an yi, don haki(kan Nakwango ya mutu.


Read also:Maryam Yahaya A Dubai

Read also:Wani Saurayi Yayi Wasu Kalamai Akn Maryam Yahaya 

No comments