Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

BA A TABA BANI KUDIN DAKE BANI FILM DAN JARIDABA NA BASHEER MAI SHADDA SHUAIBU LAWAN KUMURCHI

  BA A TABA BANI KUDIN DAKE BANI FILM DAN JARIDABA NA BASHEER MAI SHADDA SHUAIBU LAWAN KUMURCHI Shu'aibu Lawan kumurci    Duk da was...

 BA A TABA BANI KUDIN DAKE BANI FILM DAN JARIDABA NA BASHEER MAI SHADDA SHUAIBU LAWAN KUMURCHI

Shu'aibu Lawan kumurci  Duk da wasu na cewa albashi sirri ne amma jin dadi yasa Jarumi Shu'aibu Lawan kumurci ya bayyana adadin kudin da Prodcer Abubakar Bashir Mai shadda ya bashi a shirin film din dan jarida a wani video suna kakagsanenta Rashida mai sa'a da Maishaddan da sauran jarumai a wurin daukar shirin

Koda dai wasu zasu Raina Dubu dari biyu suji cewa jarumi kamar Shu'aibu Lawan kumurci  An bashi kudin zasu
sakashi cikin yanayin na jin dadi har yana fadar ba'a taba biyan sa irin wannan kudin ba ba abin mamaki bane in aka dubi (maganar ladin cima  ta ce ana bata dubu biyu

A wata masana'antar da suke da cigaban da yafi na kannywood mai kwalliya ma ko maihaska fitila kan tashi da wannnan kudi ba jarumi ba A lokutan baya da suka wuce jarumai irin su Ali Nuhu Adam.A


Zango sun karbin kudin da yafi wannan ma a mastayin kudin aikin film na days zuwa na hudu amma a yanzu da lamarin masana'atar ya zama sai ahankali ba a bada wannan kudi ga jarumi dole ya zamaa abin mamaki agareshi ganin film din mai dogon zango da za'a sa a YouTube
X


No comments