Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Gamayyar Malaman Addiní Sunyi Raddi Akan Wakokin Ado Gwanja

  Gamayyar Malaman Addiní Sunyi Raddi Akan Wakokin Ado Gwanja Tun bayan Da Mawaki Ado Isa Gwanja ya saki tagwayen wakokin sa na warr da ch...

 

Gamayyar Malaman Addiní Sunyi Raddi Akan Wakokin Ado Gwanja

Tun bayan Da Mawaki Ado Isa Gwanja ya saki tagwayen wakokin sa na warr da chass yake ta fuskantar kalubale daga bangarori da dama inda da fari masu sauraro da rawa a kan wakokin ne suka fara korafin ya bar su su huta inda daga bisani yan tiktok wasu suka fara antaya masa zagi kafin lamarin ya koma gurin mutanen gari inda har wani lauya yai yunkurin kai mawakin kara kamomin da abin ya shafa a kotu in basu dakatar da gwanjan ba

 Read Also:  Ado Gwanja Latest On Warr Song

Read Also:  Ado Gwanja Latest On Girgiza Song

Gamayyar Malaman Addiní Sunyi Raddi Akan Wakokin Ado Gwanja

Bayan duk wannan ta kau yanzu malamai ne suka sako mawakin a gaba da Nasiha da gami da kira ga al'umma kan lamarin mawakin inda manyanda kananan malamai da dama suka magantu kan wakokin da yadda suke barazana da tarbiyyar Al'umma dukda dai wawakin ya musanta wakokin sa suna bata tarbiyya a cewar sa duk wanda tarbiyyar shi ta baci ta baci ne tun daga gida ba wai waka ke bata tarbiyar  abin da wasu daga malaman ke cewa game da mayakin

No comments